Narasa me so na na gaskiya
Anonymous Feb 23, 12:20 AM

Narasa me so na na gaskiya 0

Muntaso tare shekarum daya 23 years tunda mukarabu saboda za a bata wani dan uwanta nayi kokarin na dena soyyaya saboda munsaba 4 year muna tare muna son junan mu bayan wasu watanni naji abun yana damuna munsaba kulin muna waya sosai da video call bana 3 hours ban kirata ba kota kirani tanayimin abubuwa sosai nima haka bana eeya kula wasu mata saboda ina sonta koda wata mace tacemin tana ina burgeta ina bayabay da ita saboda gudin bacin ran Amman yanzu nayi kokarin na sami kamarta abun yana bani wahala saboda inayiwa mace senaga kamar tana sona ne don wani abu nawa ni kuma ina gani kamar idan ba abun nan zata dena kulani ko ta juyamin baya inaso nayi sabuwar baby bandamu da se me kyau sosai ba ko fara nida inason tsafta da fadar gaskiya da amana
post

Replies

(19)
Rukaiya Muhammad Feb 23, 06:31 AM
Allah ya maka zabi mafi alkhairi.
reply 0
Anonymous #3 Feb 23, 08:44 AM
taya kasan other ladies nason abun hannunka neh?koda hakan ne not all ai kacire hakan aranka and give it a try, and I pray ur first trial should be the very best brother☺️
reply 1
Abu-Bakr Feb 23, 08:48 AM
Master inbakada abin hannu ma soyayya ba naka bane kacire wannan aranka matan kirki sunan nan da yawa
reply 0
Fatima Ibrahim Bindawa Feb 23, 11:23 AM

Exactly matan kirki basa karewa ,hakama mazan kirki basa karewa ka keep praying brother Allah yabaka waddama tafi waccen
reply 0
Anonymous #1 Feb 23, 11:27 AM
So sad 😞 abun baiyi Dadi ba😣Tohm ni Ina sonka koh zaka bani Dama Dan Allah
reply 0
Anonymous #2 Feb 23, 11:27 AM

poster zo ga aunty na na baka halak malak πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Rukaiya Muhammad Feb 23, 11:55 AM

ikon Allah....danayi maka mey?you no serious
reply 0
Anonymous #1 Feb 23, 09:29 PM

πŸ™„πŸ₯Ή
reply 0
Anonymous Feb 23, 10:49 PM

Ameen πŸ™ Thank you
reply 0
Anonymous Feb 23, 10:55 PM

to Allah yasa da gaske ne Dm uthmanabdullahi00@gmail.com
reply 0
Anonymous Feb 23, 10:56 PM

lol πŸ˜‚ ita da bata san komi ba ba ruwan ta
reply 0
Miemah Feb 24, 12:22 AM
Allah zabar da Alheri
reply 1
Anonymous Feb 24, 12:25 AM

Amen πŸ™
reply 0
Anonymous #4 Feb 24, 02:28 AM
kacire aranka please
reply 1
Anonymous #5 Feb 24, 01:36 PM

hhh to where
reply 0
Anonymous #1 Feb 25, 08:42 AM

Inshaa'Allah Thank you πŸ•ΊπŸΌ
reply 1

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage