I am having weird dreams, I think its spiritual, advice me please
Anonymous Jul 8, 03:27 PM

I am having weird dreams, I think its spiritual, advice me please 0

assalam yan uwa.barka da warhaka dan Allah ina neman taimako da ilimi ga wanda suke da sani ko suka taba experiencing irin halin da nake ciki. ni mace ce budurwa ban taba aure ba, akwai matsalar da take damuna yawanci idan na kwanta bacci ina mafarkin ana wasa Dani sexy romantic stuffs haka...i was so worried Kuma na rasa wanda zan fadawa hakan. bana masturbation bana kallon porn.so nayi tunanin ko shafar aljanu ne.se na fara tunanin neman magani amma dayake yanda duniyar yanzu ta zama kar naje wajen wani ya nemi yayi fasikanci dani. hakan yasa na nemi wani Islamic chemist na yi wa malamin bayani shi de bai ce ina da aljanu ba kawae dae ya bani magani shafawa da hayaki nakeyi. toh abun ya danyi sauki kwana biyu kuma ya dawo yana damuna... ina kokarin yin azkar safe da yamma ina yawan sauraro da karatun alqur'ani. ina neman shawara ga duk wanda yake da sani akan hakan... ko da fannin Islamic ko likitan ci a taimaka min da bayani da kuma matakan da zan dauka.nagode🙏 wanda zasu ce nayi aure shine mafita Nima ina kokarin naga nayi auren amma ina ga rabo na yana nesa ne.a taimaka min kafin Allah ya kawo dalilin auren.
post

Replies

(24)
Ummyter Muhammad Jul 8, 03:41 PM
Subhanallahi 🥺 well I think you should continue with you Azkar more Dua and be prayerful tahajjud always wake up for tahajjud Allah will help you and nothing is above Allah miracle and please I think you should tell someone close to you like your mum , sister anyone you feel comfortable telling because zai iya zuwa yazam maki big problem but always do azkar Allah na nan
reply 2
Anonymous #3 Jul 8, 03:48 PM
gaskiya nfi kawo kawai junnu ne, but a rinka addua kafin kwanciya Kuma insha Allah zan nema Miki tai mako, zanyi posting a Nan yadda Zaki gni
reply 3
Anonymous #4 Jul 8, 03:57 PM
kidunga alwala kafun ki kwanta and Idan kinyi mafarkin Kinfarka.kina iya samu mp kidunga saka karatun qurani always yazamana last thing da zakiji wat am tryna say hre is kina jinshi har bacci ya dwakeki.ki kwana dashi.kuma ki yawaita addua Idan zaki kwanta pray in ur hrt hope Allah ka yayemun ka tsareni In sha allah allah yana tare dake kuma yana ji yana gani
reply 1
Anonymous Jul 8, 04:38 PM
Nagode da shawarwarin ku ina yawaita alwala koda da rana ne ina yi idan zanyi bacci...ina sa karatun alqur'ani idan zan kwanta har gari ya waye ina jin ruqiyya ma bana shigan banza ko a gida ne na rasa dalilin hakan bansani ba ko jinnu ne ko hakan yana da alaka da wani rashin lapia na likitanci
reply 1
Anonymous #5 Jul 8, 06:25 PM

Ba Dole Sai Kina Wani Abu Wrong Bane.. Kowani Mutum Da Jarabawa Da Allah Yake Masa.. In This Life So Indai Kinayin Abunda Kika Irga Toh Insha Allah Zaki Samu Sauki. And Miji Kam Zaizo Sister Yanda Kika Bayyana Yanda Kike Any Good Man Will Love To Marry Such Person So Allah Ya Baki Sauki.
reply 2
Ahmad Yusuf Muhd Jul 8, 06:40 PM
Duk wata shawara abokai da kawaye suɓ faɗa anan, just stick on praying expecially in the last part of night, ba abinda ya gagari Allah, ki riƙa bin sunnah wajen kwanciya, alwala, azkar ɗin bacci da kuma kwanciya a bangaren dama
reply 1
Zainab bashir Jul 8, 09:42 PM
Poster irin matsala dana experienced a baya lamarin jinnu ne wlh gashi anmin magani na warke kuma na dena kina amfani da man gelo ammn idn kinason namiki bayanin magunguna kimin mgn se na baki number ta muyi mgn.Insha Allah zaki samu waraka nima yanzu duk nadenayi
reply 0
Zainab bashir Jul 8, 09:44 PM

Wlh nima haka nake fama kuma yawancin wannan jinun Ashiq ne duk su alwala bbu abunda bnyi ammn se nayi mafarki wani lokacin har kuka nakeyi .Na fadawa baban mu ya karbar min mgn islamic har yanzu dasu nake amfani
reply 0
Meenah2 Jul 8, 10:13 PM
subhanallh Amma poster kullun ne kike mafarkin Koko irin tym to tym ne ?
reply 0
Anonymous Jul 8, 10:31 PM

kwanaki yawanci bayan na kwanta sallar asuba yake min amma yanxu ko dare ko rana ma and time to time yake min
reply 0
Anonymous #1 Jul 8, 11:29 PM
my Dear poster.. calm down shaawa ce take damunki idan kuma wannan shi yake nuna kina da lfy... duk wani magani zai rage miki ko ya cire miki shaawa shikenan sai kiyi tunanin kin warke..
reply 1
Anonymous #2 Jul 9, 01:28 AM
Wassalam ni abinda nake gani may be kina da qarfin shaawa ne sbd may be kina cin kayan dadi kuma hankalin a kwance yake ba damuwoyi. Amma if akwai abinda kke gani not normal sai ki cigaba da neman magani a inda ya dace. Sai shawara ta qarshe ki cigaba da addua kuma ki riqe Ayatul kursiyyu idan zaki kwanta domin shedan da shedanu basa iya shafar mutumin da ya karanta kafin yyi bacci kuma kiyi imani da hakan. Allah ya kawo mafita. Amin
reply 1
Anonymous #6 Jul 11, 06:53 PM
Wlhi ina we are in the same shoe ni nayi aure 8 months ago kuma ina mafarki ana kwanciya dani wani lokacin ma I see my husband's face wani kuma bana ganin komai kuma tun kafin nayi aure, though ni ance min wai inada aljanu ne nayi magana har na gaji ban dace ba, ni kam ma I think she ya affecting dina na kasa conceiving. Allah ya bamu lafiya gaba daya.
reply 0
Zainab bashir Jul 12, 10:09 AM

Muyi mgn ta whatt app nan ka sosai nk zua bh
reply 0
Anonymous Jul 12, 10:24 AM

ta yaya zamu samu number juna pls
reply 0
Zainab bashir Jul 12, 12:45 PM

Ga number ta 09054180736
reply 0
Ayeesher Umar Muhammad Jul 15, 01:34 AM
I was having same issue ,Amma yanzu Alhamdulillah... Poster tayaya Zan sameki da sai na tura miki pictures ba magungunar danayi using.. Cos Nima ko saurayin banida shi before,but now I'm into relationship which leads to marriage In Sha Allah
reply 0
Lady teema Jul 24, 04:11 PM
ki dinqa karanta suratul mulk da suratul sajdah every night kafin kiyi bacci. it should be the last thing you do. you will sleep peacefully InShaAllah
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage