Should i come back to Nigeria for marriage or stay there? advice me
Anonymous Jul 6, 10:46 AM

Should i come back to Nigeria for marriage or stay there? advice me 0

Salamu alaikum fatana kuna lfy. Ina aiki yau tsawon shekara 3 kenan anan Dubai, toh yanxu gasky ina son aure don banson nazo na fada harkar zinace zinace anan dubai. Matsalar shine yanzu basa bari 'yan Nigeria suzo ballantaba na kawo matar nan mu zauna da ita. Nima in na fita bazan iya dawowa ba. Aikin da nakeyi ina samun albashi wanda yakai kimanin 1mil kudin Nigeria anan Dubai, in na dawo Nigeria kuma bani da aiki. Toh yanxu ina neman shawara, na ajiye aikin kawai na dawo Nigeria, nayi aure na nemi wani aikin, ko kuma na cigaba da zama a dubai ina aikin amma banda aure. Na duba ko zan samu mace daidai ni wadda zamuyi rayuwa da ita anan Dubai na rasa. Inason aure fiye da misali, don yanxu ina ganin mace shaawa nake walh. Kullum da dare da safe ina mafarkin ina al_amarin aure da mace. Abin yana damuna. Pls ku bani shawara. Akwai yiwuwar samun aikin a Nigeria me kyau da zanyi rayuwar me kyau da iyali. Ina da Masters a Electrical Engineering. Please kuban shawara
post

Replies

(18)
Anonymous #1 Jul 6, 11:26 AM
idan harde kana da connection a Nigeria samun aiki Ba zeyi wahala ba…kana iya dawowa kayi auren ka….AMMA idan kasan baka da connection 😂💔Toh zan baka shawara Kar Ka dawo Wallahi 😂😂😂 seda idan ka tara kudi zaka iya yin business amma samun aiki ba connection a Nigeria is very difficult gaskiya..
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jul 6, 11:30 AM
gaskiya ynxu kamata yyi ka fara Neman aiki a Nigeria kafin ka dwo. Don GSK auren yafi muhimmanci don fadawa zina masifa ne tunda har Allah y kare ka
reply 0
Abdulkarim Badamasi Jul 6, 11:33 AM
kamar kana zama a can illegally kenan? if so, it’ll be better ka dawo sbd idan har akayi deporting Dinka, ba lallai ne ka iya samun duk abinda ka mallaka a can ba. Amma idan kuma ba haka bane, zanyi recommending kayi savings Wanda zai isheka tsawon lokaci kafin ka samu aiki a nan
reply 0
Anonymous #4 Jul 6, 11:36 AM
if you don't have connections of getting job in Nigeria, is better to find another job a wane country. koh kuma you should look for Nigerian girl that lives in another country.
reply 0
Anonymous #5 Jul 6, 12:18 PM
Register in the Meetup section, you may find someone from there
reply 0
Baby girl Jul 6, 03:53 PM
why not ka fara neman aikin anan nigeria kafin k dawo? in k samu aikin da ya maka , wanda ze isheka rayuwa sae ka dawo kayi auren in bk samu ba dai k cigaba d nema har Allah yasa k samu auren ma ai bazeyi dadi ba in bk d aiki ko shawara na kenan Allah y baka mata ta gari
reply 0
Anonymous #2 Jul 6, 05:06 PM
Nidaii abunda nake ganii anawa shawara tunda kana samun kudii a Chan toh ka turowa da koh kanin ka ne koh wanii naka ya fara yimk business ya samar mk shago ka zuba abunda kk so ka fara yii yana dan yimk business din kafin ka dawo kaiikuma saika fara Neman aikii idan Allah yasa ka samu toh Alhamdulillah idan baka samu ba kaga kanada inda zaka zauna
reply 0
Anonymous #2 Jul 6, 05:09 PM

idan yaso ma kayii order Kayan dakake so ka siyar daga Chan katuro mashii dasu yayi mk kaya kamar( abaya, jaka da takalmi na mata koh Kayan maza koh Kayan yara Gashinan daii dayawa saika zaba
reply 0
Fadeelahhh Jul 6, 06:33 PM
In so samune ka fara neman aiki a nan Nigeria sai kaci gaba da tara kudi. In ka tara isassu sai maybe Inshaa Allah by then kasamu aikin, sai kadawo ga kudi ayi bidirin biki da lefe, kasamu gida, wandayarage kayi jari kafara side business inya bunkasa kaga aure yyi albarka🥰😊
reply 0
Anonymous #6 Jul 6, 07:21 PM
Tell your parents to help you look for a decent lady, get to know each other for like 3months. If both of you are OK shikenan
reply 0
Anonymous #3 Jul 6, 08:20 PM
Assalamu alaikum. ɗan uwa my advice shine karka sake ka dawo wlhy, muma idan zamu samu Dubai so muke. shawara na shine why not ka duba other marriage platform akwai en Indonesiya, somalia, Morocco, Kenya, Ghana and other African countries and they are beautiful women kuma the will be willing to marry you especially a Dubai zaku zauna. sunada kirki masu son Addini a cikin su, akwai platform dazan baka idan kana buƙata, na samu mata masu son zuwa Nigeria wanda sune suka turamun request kuma I verified they are genuine ba scammers bane, kawai issue ɗin kuɗi ne bazan iya ɗaukan nauyi auren ba amma kai da kake Dubai kuma akwai kuɗi they will be happy to marry you. akwai er Indonesia da nakeda Instagram nata zan iya baka idan kana so and she is beautiful and tanada addini gaskia, ita ta fara tura mun request kawai dai nayi mata bayani banida kuɗi fa, akwai er Malaysia itama a Facebook muka haɗu an she is real also. idan kana so I can connect you with them.
reply 0
Sarath lawal Jul 6, 10:01 PM
hmmm duk abun da zaka tara idan baka da iyali akwai matsala Malam, duka biyu suna da muhimmanci a rayuwarka, saboda haka kana iya baro Dubai ɗin ka samu aiki a wata ƙasar, ko kuma a Nigeria. idan baza ka iya samun matar aure a can ba to ka je inda zaka samu yafi.
reply 0
Ameeerah21 Jul 6, 11:53 PM
Why not k masu magana a inda kke aiki first idn bbu wata hanya kuma k nemi aiki a wata kasar koh anan but idn basu amince bh kayi business a nigeria sbd shi rayuwa zumunci kesa a san juna idn baka saba d family dinka bh dawa zaka saba.Nima brother a UK yake aiki dayan a hungary but sun dawo kuma daya aure zeyi dayan kuma bh ynxu bh.
reply 0
Reina Jul 10, 02:02 AM
mgnar dawowa naija bai tashi ba😅 ka nema mata a chan dubai din kmn zaifi and if kafison Nigerian akwai hanyar da ake bi na visa so tawowan ta bazaiyi wahala ba
reply 0
Rabiu usman abubakar Jul 11, 06:58 PM
gaskiya dan uwa kariqe azumi kawai sannan kanemi waccah zaka iya rakawa da ita tunda aure ne na kare Kai daga Zina Amman komawarka naij@ Babu mafita a fahimtata Koda ka koma kayi auren sumafa matan kudi suke so kayita addu'a Allah yabaka mafita
reply 0
Muflida Aug 29, 09:57 PM

aikuwa daikam samun aiki ayanzu fa a Nigeria ba karamin yaqi baneba kayi zamanka karoki Allah ya kareka kana azumi kuma kana rokon Allah komai zaizo da sauqi sbd kana iya dawowa kai babu aikin ma ballantana kayi aure sbd babu Mai baka yarsa bakada aiki. Allah yasa mudace
reply 1

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
what's bad in delaying marriage? Marriage
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Complains General