It's better to run out of data than to run out of Lipton
May 3, 04:20 PM
Auren Namiji mai kyau ra'ayi ne,amma auren namiji mai tarbiyya da tsoron Allah babban arziki ne musamman namiji mai tausayi
May 3, 07:07 AM
Asslm pls tell me komai lokaci ne ina aure lokaci ne ? no matter how desperate and sad I'm in ga yau nayi aure, ina gidan miji na na farantawa mahaifiyata rai becus that's all she wants now taga nayi aure. amma besides all this sai lokaci yayi, it doesn't matter who I date how many I have dated sai lokacin da Allah yayi min zanyi. I'm tired and sad... pls tell me something to cool me down pls include me in your prayers dan girman Allah. ku neman min yafiya ah Gun Ubangiji kuma Allah ya futo mun da miji nagari.
May 2, 07:56 PM
please idan kana/kina chatting and you were send ''GIST ME'' what will be your respond duk yadda na sake jiki ina magana da naga gist me sae in rasa abin cewa
May 2, 04:31 PM
I'm writing exams next week and I think I'm depressed because I can't even read proper and I'm just feeling sick Need your duas and advices and motivations pls Thank you
May 2, 01:24 PM
I made a post days back regarding having issues with my girlfriend due to my unavailability as a result of my work schedule. I've listened to advice I've received and I've started finding a way to balance work with my relationship. Yesterday,we had a quarrel and I'm thinking of ending things. I want to know if I'm overreacting or not . Below is the conversation (She called and I didn't pick due to work ) [5/1, 4:40 PM] M: I can't make call right now [5/1, 4:40 PM] Princess: I didn't even call to talk π i know you don't want to talk [5/1, 4:41 PM] M: Point of correction You know I'm at work [5/1, 4:41 PM] M: And We are talking now [5/1, 4:42 PM] Princess: Abeg Mr work π i know you're the only one working and I'm not stop reminding me [5/1, 4:42 PM] M: Mmm inferiority complex [5/1, 4:43 PM] Princess: Thanks ok [5/1, 4:44 PM] Princess: anything you like you can talk i brought myself here so you can insult me all you can [5/1, 6:12 PM] M: When did I insult you ? [5/1, 6:13 PM] M: Why will you even say such [5/1, 6:14 PM] M: If your looking for talk abeg bad news not this time [5/1, 6:15 PM] M: You said you know I don't want to talk I replied you know I'm at work . Is that the insult ? Is inferiority complex insult? [5/1, 7:16 PM] Princess: It's an insult and you know it Honestly I think she was being over dramatic or probably looking for a quarrel .
May 2, 01:13 PM
I have noticed that these days everyone is commiting zina. I have few questions for the men: 1. can you marry a lady that has committed zina before even if she has repented? assuming you're a virgin and you're in love with her 2. Can you marry a lady that was raped? 3. is virginity a priority to you, assuming the lady has every other thing you want in a spouse but she is not a virgin any more. pls let's be sincere and civil about this conversation thanks
May 2, 01:11 PM
assalamualaikum, there's a lady that we connect here we love each other well alhamdulilah she's the one am praying and struggling to marry. yesterday she told me she'll go to hospital today for checkup because her eye's is paining that was my last call with her I promised to call her today and know her condition. I was so busy and forgot to her. she viewed my status on Whatsapp 3:00pm today 1 hour after that I called her someone picked that they're in hospital she got car accident. am so confused I called again nobody picked. my call. am so scared don't know her condition she's dead or alive. ππ
May 1, 10:01 PM
there's this guy I really love he's a final year student in the university. wataran muyita magana Muna hira sosai kusan kullum watarana kuma sai mu dan dade bamu yi magana ba but ina daga mishi kafa ne saboda hidimar school na san ku gane ai but woah ina son shi in asa rai idan ya gama zamu ci gaba sosai daga inda muka tsaya but I'm still doubtful should I continue π₯
May 1, 11:43 AM
Assalam, please I need help, so I've been struggling with mastubation for years, Alhamdulillah with prayers and patience I got my way out of it na daina gaba daya, Amman saida ya haifar mun da effect na mummunar chiwon baya, don Allah idan akwai wadda yasan maganin da zanyi amfani dashi ya taimaka mun koh wadda hakan ya taba faruwa dashi ku taimakeni don Allah. Nagode π
May 1, 06:09 AM
where are the imams in this forum?? I know ramadan is over but sitta shawwal is still knocking.. So i have been having shakku on this thing i heard..that music is haram especially when you are fasting..does this mean when your fasting and you listen to music the fast is invalid??..sannan kuma ance in kana azumi and ka ga abinda ya tayar ma da sha'awa koda maziyi ka fitar azumi ya baci??wasu sunce azuminka na nan indai ba maniyi ka fitar ba,wasu kuma sunce se ka rama azumin musamman ma in na ramadan ne..malamai ina jira pls
Apr 30, 07:14 PM
karki bari kanin jahilci ya rudeki ki ki nunawa kulawa ga mijinki kanin jahilci shine (kasan abu aman ka kiyi). misali ko yana cin abinci a cikin AC dauko mafici rinka yi mai fifita. In yace meye haka? kece ai ka isa neh sweety. zakigani in mai hankali neh har wani dan murmusi na nuna kauna zai sakar miki. ba boka ba magani zaki rika juya mijinki har a rika tunanin da cecekuce kin mallakeshi,bayan kawai tsananin kulawa ceh tasa ya koma kamar Dan karamin yaro.π MwaleeyπβοΈ
Apr 30, 03:13 PM
MATA MASU SANYA JIGIDA GAREKU π₯°π Mlm jigida A kugun mace Duniyane wllhπ Barema kuma ace a kugun matarka ne idan Tana tafiya zakaji suna kara chass chass Barin mah ace Ta danyi tsalle sai dai kaji sunce chasss....π Musamman ma ace kana a zaune a falo tazo wuce ta gabanka tana rangwada tana juya kugu mai sanye da jigida sautin kadawarshi ya doki kunnenka take zakaji gaba daya kayi la'asar jijiyoyin jikinka sun daina kai sako kwakwalwanaka ruhinka da tunani Ka tsayawa zasuyi waje guda suna neman dauki......ππ€©ππ Mln jigida dukiyace muna miko gaisuwa mata masu adon jigida. Wacce kuma bata fara sakawa bah toh ta fara kar mu bude shafi akanta.yauwaπ shawara ceh π
Apr 30, 03:06 PM
SUNAN KI BUTA'ALATIHIT TEA * ** *** BUTA'ALATIHIT TEA shine sunan kofin shayi a larabcin bugaggu/yan maye,wannan suna bai dace da kowa ba sai: 1.wacce iyayen ta suke ciyar da ita,su Mata sutura amma in aka saka ta aiki saita zunbura baki. 2.wacce ta mayar da soyayya kasuwanci,mai bata shine mai son ta. 3.wacce take korafi ga saurayi/mijin ta Akan baya bata lokaci kullum yana busy amma ita bata kiran Shi a cikin busy time din dan ta masa sannu da aiki ba. 4.wacce take korafi ga saurayi/miji bai sai Mata Kati ba,ba zatayi amfani da nata wurin kiran Shi ba sai dai flashing,ko ya sa Mata ma ba zata yi godiya ba. 5.wacce take zaune Kamar kayan wanki,bata karatu,bata Sana'a(koda online ne). 6.wacce take tunanin kwalliya da iya girki kawai zasu mallake Mata saurayi/mijin ta ba kyan hali ba. 7.wacce ta dauki zafin kishi a matsayin akalar rayuwar ta,ita kadai ke da miji,in wata ta aure Shi,ita zata fita. Da sauransu Wallahi Allah ya halicci mace ne saboda su samarwa namiji natsuwa domin Shi nauyi da yawa ne a kanshi,hakan yasa Allah baya tsinewa matar da bata yiwa mijinta girki ko wanki ba,amma yana tsinewa matar da ta hana mijinta ya kusance ta saboda wulakanci,domin jima'i yana cikin abinda yake yayewa namiji damu da kasala. Yan Mata da matan aure kusani,duk namijin kwarai is always busy,sbd busy din nan shine duty din da Allah y daura masa ta yadda zai iya rike Iyalinsa da yan uwansa,ke kuma you are less busy,Allah bai daura miki nauyu ba sbd yanaso in Wanda yake busy yazo gareki,ki samar masa da nustuwa da Hutu,amma meye amfanin ke baki Samar masa da nustuwa ba sai dai ki daura masa naki damuwar bayan kina ji kina ganin uzururrukan sa? Abin takaicin,duk saurayin da ba busy yake ba,in kika bincika bashi da Sana'a ko kuma ciyar dashi Ake yi bai girma ba,mu da muja girma kam,muna ta neman duniya Kamar ba zamu mutu ba,muna neman lahira Kamar na za ayi anjima damu ba. Wake up oh you BUTA'ALATIHIT TEA ALKALAMIN SIDI SADAUKIββ₯
Apr 30, 08:06 AM
If you think of your partner/relationship and you automatically become sad and moody, Then you dating the wrong person. Move on!!! The more you delay, the more you kill your chances to meeting the right person.
Apr 29, 12:27 AM
Bawan Allahn nan tun Muna secondary school yake Sona,and ni a wurina i just take it as joke gaskiya,but he mean ni kuma sai inta kauce wa,he calls me time to time just to know how I'm doing,wtarana ma banaa dauka,gifts kuma Yana kawowa Alhamdulillah,but koya kawo b koyaushe nake karba b,sai ya nuna like ranshi ya bace nake answer coz i don't wanna hurt a heart that loves me... whatever I do to him baya fushi wlhi. I really do want him back now coz he's not as he is in the beginning. what should I do to get him back.. Coz i really need him nwππ.
Apr 28, 09:27 PM
how do I tell my father to pick a man for me ,I mean husband
Apr 28, 09:03 PM
Idan masu aure suka kurawa matansu ido banda jin dadin da sukeyi Allah yana basu lada dayawa Mu kartin banza wa muke kalla muji ddi mu samu lada Kumaπ Da sake gsky ahado kudi kawai yan aji asamo daidai dani gdansu su yi mana sauki kawai na aure tahπ Daman dakina da bandaki Abinci kowa a aiko musu dga gdansu Ta taho da plate dinta da chokali Zan bata cup karta damu In kin shirya nima na shiryaππ.
Apr 28, 08:31 PM
Wai maiyasa wasu mata suke jealous when so ever you're talking to them about your girlfriend ko kace zaka mata abu ko zaka kaita wani wuri sai kishi da Jin haushi kawai kirikiri
Apr 28, 08:02 PM
Assalamu alaikum Eid Mubaraq fam. Hope you had a wonderful Sallah. Please I want to ask for a favor. I have an invention I want to bring to life this year in sha Allah through 2023 I-fair in abuja. But I can only apply through innovation hub/incubator hub. However, I was able to locate few, but I will prefer innovation hub/incubator hub the is run by a muslim/Muslims in abuja⦠does anybody in the house knows any? I need to know where I can locate innovation hub/incubator hub in abuja administered by a Muslim(s). Jummaa Mubaraq
Apr 28, 07:56 AM
Recent |
---|
Boredom21 hours ago
General
|
How much space should you give someone?21 hours ago
Relationship
|
I fell in love with a walking red flag1 day ago
Relationship
|
How do you find a good man?1 day ago
Marriage
|
Should i break up with her3 days ago
Relationship
|
i want love ! what i want is not much11 days ago
Relationship
|
let talk is weekend.11 days ago
General
|
uploading my picture to the matchmaking section17 days ago
Matchmaker
![]() |
my ex girl friend is begging for reconciliation after 3 years of break up18 days ago
Advice
|
Delete it! DELETE IT NOW!!!24 days ago
Relationship
|
friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHINGπ₯Ίπ₯Ί General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage