There's this story I want to share with you,hiii everyone hope you are doing well
na dade ina boye wannan abin bansan ya zan fitar dashi ba sai yanzu,abin ya dade yana affecting dina
so it's a long story in short,na taso a gidan da zance 80% na kulawa da ake ba yaro wadda ya kamata uwa tayi da uba yan aiki ne keyi mana
my mom is a doctor,my dad is civil servant,baya wuce 5month a gari za'ai masa transfer so a gsky yar aikinmu zancen itace silar lalacewa ta nice mace ta farko,matar nan na taso a hannun ta tun ina yar yaye.....
she's a lesbian subhanallah tun bansan minene abin ba ita ke koya min,lokacin da nayi wayau sosai i can remember ta taɓa samin wani abu a gabana wanda a ranar nayi bleeding nayi ciwo lokacin da mamana zata dawo already munyi bacci kuma dama tare da yar aikin muke kwana tun daga lokacin na daina yarda da ita...nayi jinya sosai amma rashin kula yasa ba wanda ya sani
banida wanda zan fadawa tunda babu wani mai time dinmu bare ya tsaya yaji matsalar mu
tun a lokacin na daina yarda ko rabarta inyi,daga karshe ma nasa aka canjamin islamiyya mai haɗe da tahfiz ya dawo bana zama a gidan sai 6 daga boko zan wuce islamiyya daga nan tahfiz.
nayi kokari sosai wurin ganin bata samu damar ɓata sauran kannena ba
yanzu haka ina University kuma inada manema sosai amma na kasa yarda da kowa domin idan na tuna da abinda ya faru dani ina tsoron yin rayuwar aure wlh,yaya zan kasance a gidan aure,da wani ido zan kalli mijin da zan aura wannan dalilin yasa na fitar da batu aure,kullum cikin kuka nake,don tun kafin in gama secondary nayi kokarin wurin ganin an chanja mana yar aikin,yanzu haka tana saudia aikatau, inaji a jikina ta gama lalatamin gobe na shiyasa na kasa yarda na tsaya da wani ko nayi aure gani nake ta gama dani bansan ta ina zan fara ba.
ina cikin kunci da tashin hankali,kullum abin dashi nake kwana nake tashi a raina,har yanzu banida kusanci da iyayena da zan zauna muyi irin wannan hirar,
a irin hirar da ake da friends a sch da kuma binciken da nake na gane cewa ga hanyoyin da mace take rasa budurcin ta perhaps ba bangaren science nake ba
innalillah wa'inna ilaihi rajiun 😭💔
wlh har yanzu na tuna abin dawo min yake sabo fil,friend dina duk sunyi aure amma ni naƙi,kowa yazo da irin uzurin da nake bashi,daɗi na daya my parents basu min mgnr auren kowa aikin gaban shi yake
na rubuta wannan story don inja hankalin iyayen dake sakin ragamar rayuwar auren su da ƴaƴansu ga yan aiki,
dan Allah mata da maza a rika kula da sa ido ya Yaya most of yan aikin nan suke lalata yayan mutane,
riba daya naci,itace wadda na tabbatar bata lalata sauran kannena ba alhmdllh.
mata dan Allah a kula,Allah ne yake tsarewa amma yace tashi in taimake ka
🙏🙏🙏
Allah sarki yar uwa Allah ya baki miji na gari wanda zai rikeki da amana
Alhamdulillahi that's not a problem, ki mnta da abinda y faru ki bawa manema dma. Allah y kyauta Amma iyaye basa gane cewa money isn't everything in life.
idan har ynxu tana muku aiki it's time kiyi fito na fito da ita, Kuma ki zaunar da parents nki ki fada musu cewa Allah yce "Yaa ayyuhallazinaa amanuu quu amfusakum waa'ahlikum naraa" maybe su fahimce ki
don't be guilty your past isn't your present. just thank God. you are going through it.
please you have to move forward with your thinking.
you can't change your past it already happen, and isn't your fault.
common you are strong. just have the faith. keep your dark secret within your self.
if you need some one to talk to as friends I am here to help
amin thank you so much
thank you
thank u so much
I know it isn't my fault,but nowadays most of the people can't understand or believe it
I know I can't change it,it already happened but still fresh and new in my mind,she already spoil my present and future,I have nothing to do face addu'a,
wallahi she didn't ruin your feature, like I said your pass isn't your present. and it won't effect your feature. we have individual differences. and not all people will look down on you.
even God doesn't judge us with our past if we ask for his forgiveness. he judge US with our present sin.
you need to stood up for your self fight yourself, don't let your pass ruin your present and feature lifestyle.
if you don't mind I would love to have conversation with you.
to share some my experience at same time.
people that when through difficult situation like yours and they overcame it
thank you Insha Allah I will try my best naga na fitar da abin a raina 🙏🙏🙏
ok no problem
hakane God will help you go through it
hmmm indai tun wannan lokacin Baki Kara wani abu ba toh tabbas you are still virgin... you might not have a hymen but duk wanda zai Yi sex dake zai Sha wahalar penetration just like an actual virgin.... just go and get married and have a peace of mind.
You have to come to peace with what happened, I was onced abused in my boarding school by a senior, he was playing with my private part while I was asleep and I woke up and shouted, he was caught and all that but it affected me alot then, but years later I decided I won’t allow that event to shape my life forever, so I prayed to Allah, came to terms with it and closed that chapter. Do have faith and if possible talk to someone you trust so much about it, share the burden and it will lessen. Please allow you to love yourself and also allow an understanding gentleman to love you too, we all can’t be perfect, not at all. Keep protecting your younger ones also, it’s the right thing to do and InShaa Allah you will be fine. Had it been I am ready to settle down, by Allah I would have seeked your hand in marriage and show you just how wonderful you can be regardless of your past. I will put you in my duas, May Allah ease your affairs dear Muslimah and increase our Imaan.
thank you so much jazakallahu khairan
gsky since that time nothing happened to me,
You’re welcome.
you're welcome sister
wlh if not zata sake bata mental health nata over, Kuma gshi bata da wni very close. GSK ki bawa rijalu dama kuyi aure ki shiga sabon rayuwa domin samun sauki
ki ce alhamdulillahi tunda bata samu nasara bh. ki dage da addua Kuma ki bawa suitors dma
walahi kuwa Allah ya iyya mata
so stop disturbing yourself go and get married and nobody should know about it because it never happened.... shikenan you will be alot happier and confidant.
ki godewa Allah da be bata damar cin galaba a kanki.
ki ba manema dama ki samu ki yi aurenki, kuma abun da kike tunani ba zai faru ba in sha Allah.
iya wannan tsoron dakikaji a zuciyarki ya Isa Allah yabaki kariya a Dukan kalubalen da kike tunani a gaba kibawa dan uwanmu dama yabaki farin ciki a rayuwa
nagode
insha Allah zanyi kokarin hakan
please i want nim nagamu da irin situation dinta amma nawa yariga da yamin illa sosai daban iya dainawa dan nashiga rayuwa dagabaya inji natsana kaina nima haka ake tafiya dagani se masu aiki masu aiki yan kauye basusan komiba maza suyi tabani cousins insunshigo hakahaka harnasaba tun ina kunci inwani cousin dina yashigo yace inmasa abu mahaifiyata tetazagani harnazo nadaure haka zesamin hannu agabana banidayadda zanyi yaddaneni yanxu gashi abu yabi jiikina nasaba da maza😭😭
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment