I was pregnant some months back, though mijina yayi aure da dadewa before me kuma allah bai basu haihuwa ba sai miscarriage matar takeyi nima gashi nayi, the issue is after my miscarriage ta samu ciki kuma dama duk cikin ta ana bata bed rest sai take gida tunda mukayi aure bata samu ciki ba sai yanzu. We both work kuma gidan mu daya kuma still na sake bata bed rest so yace ta tafi gida wai bazata je ba, shi kuma dadilin shi shine dukka ba zama mukeyi ba kuma cikin na sata kwadayi babu mai mata ko siyo mata amma a gidan su akwai, tace wai zata nemi yar aiki ta dinga mata aiki kuma it's almost a month yanzu bata samu na ni nakeyin komai wlhi na dan fara gajiya dayin hidiman cikinta ga aiki gana gida i need shawara how to tell her and our husband na gaji ko ta nemi mai mata aiki ko ta tafi gida, wlhi har under wears ni nake wanke mata wanke dama bayarwa mukeyi. Please don't post it, it should just be in this app saboda she's on IG kuma kar tana following though ban ganta a mutuals ba. Thanks
đŹ.
Honestly, this is something that grossly depends on your relationship with her. idan you guys are âkawayeâ it shouldnât be hard. but idan dama zaman kishiya kuke and always competing and fighting, tohh abin itâs somehow.
I can understand a womanâs craving and never pray to have a woman that has cravings on ciki. I think a good way is to be reminding her about Neman yar aikin every day.
in the morning, remind her not to forget. da yamma kuma, ask her idan akwai progress. that should subtly send the message
poster Allah ya baki juriyan yin hidiman da kike mata. daman wuyan abu kar a Fara shi, youâve went as far as washing her inner wears⌠no matter how close you are with a co wife somethings are not to be done⌠yanzu idan kin bar mata hidima daga ita har mijin babu wanda zaiga kokarin ki a baya, all humans will remember is what you did not do.
đ¤Łđ¤Łđ¤Ł kwamfam
Allah ya Baki lada, thatâs just my prayer for u. kar ki damu komai yana da iyaka Ai.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment