Jul 5, 03:24 PM

Ladies lets calmmm downnn on relationships Dan Allah

Tohh...this is the second time I'm making a post about this. Dan Allah muyi hakuri mu jira right person. Dont just rush into a relationship because you want to feel among, even if you do, don't ignore the red flags because of material things or because you want to feel among. Prioritize your feelings, Prioritize your specs dont just jump into relationships saboda kinga wata friend dinki nayi. Good and fineee we all know that the pressure is getting wesser😂 buh still Ki sanya Allah a al'amuran ki kuma Inshaa Allahu, He'll provide you with the best. ❤️❤️❤️

Replies

(8)
Jul 5, 03:36 PM
well said…Jazakhallahu khair
Jul 5, 07:15 PM
hk ne but sister relationship ai shi ma cikan Jin Dadin rayuwa ne, but pray Allah ya bka wadda yfi dacewa d kai
Jul 5, 10:24 PM
Amma jaraba sa'a yana kawo da ce, da akwai mutane irin mu da suna son auren kuma sun shirya amma samun matar auren ya yi wahala, amma yadda yan mata ke trying yana ƙara encouraging din mu Allah ya sa mu dace
Jul 5, 11:10 PM
Ahmad Yusuf Muhd Jul 5, 10:24 PM
Amma jaraba sa'a yana kawo da ce, da akwai mutane irin mu da suna son auren kuma sun shirya amma samun matar auren ya yi wahala, amma yadda yan mata ke trying yana ƙara encouraging din mu Allah ya sa[...] Amma jaraba sa'a yana kawo da ce, da akwai mutane irin mu da suna son auren kuma sun shirya amma samun matar auren ya yi wahala, amma yadda yan mata ke trying yana ƙara encouraging din mu Allah ya sa mu dace
0
Allah Yasa muyi dace gabaki dayanmu🙏
Jul 6, 10:03 AM
Fadeelahhh Jul 5, 11:10 PM

Allah Yasa muyi dace gabaki dayanmu🙏

0
Ameen Ya Allah
Jul 7, 10:41 AM
Thanks for the advice... Allah ya zaba mana abunda yafi zama alkhairi garemu🙏
Jul 7, 04:54 PM
in Sha Allah🥰
Jul 12, 10:14 PM
help me tell the elders too, not to bother us... because we're waiting for the timing of our time when it reaches we'll get married.. so let's focus on something else
×