Search Results
Inada saurayi, muna tare for almost 3yrs. Zamuyi aure muna son juna sosai. Yana so na kama ran shi, amma idan muka samu matsala sai ya fara mun ihu, sometimes har zagi na yake. Yace dani uwar me zanyi idan ya zageni Yayi kacha kacha dani, se ya zauna ya jira na dawo mishi idan kuma ban dawo se yace ashe dama ba son shi nake, duk son dake mun bana gani Malama na rasa yanda zanyi, bansan ko zan iya zama dashi har muyi aure. ku bani shawara Dan Allah
Aug 3, 09:28 PM
Assalam Alaikum i am getting married again in 6 months time, I need tips on how to deal to my jealous wife, yanda zan gaya mata cikin ruwan sanyi ta fahimci ni, cewa sunnah zan raya, She is a good woman i must say anma yanzu mata abun tsoro kar labarin ya juya aje a illata ni, although i trust her anma in tsoro( we've been married for 8 years now)Thank you.
Aug 2, 09:10 PM
Pls friend dina ce tana da boyfriend sunyi 2years suna dating kafin aka saka ranar aurensu so recently Idan suna waya yana fada mata cewa he can't wait for their daren farko kuma tunda suke tache ko hannunta bai taba riqewa ba dan akwai time din da xasuyi pictures akache yyi hugging dinta wlh sam yaqiyi wai Allah yana tsine auren da duk namiji ya taba matar kafin aure so shi bayaso a tsinewa aurensu so she's confused sbda mgnr da ykeyi mata constantly na daren farkon su sai tana ganin kamar sha'awarta kawai ykeyi.
Jul 31, 04:31 PM
Salam alaikum yan uwana maza da mata dake cikin wannan gida mai albarka dafatan kowa yana lafiya ? Allah yasa haka amin Banyi tunanin zansamu wannan damar dana samu wajan fadar darajar wannan masoyiyata tawa munkasance munasan junanmu mutuqa haratakai takawo munyi sabon da duk gaba dayanmu nida ita babu Wanda yataba yiwa masoyinsa nabaya irin wannan soayyar damukewa juna tansona ina Santa takasan tanada yarta wadda suke wajan babarsu tareda da ita sannan sunada wani qani Wanda suke UBA daya dashi kuma mahaipiyarsu tana wajan baban wannan qaramin qanin nasu bata tare da babansu wadda nakeso . Nikuma nasance inada matata da yata kafin haduwarmu da ita amma duk da inada mata haka baihanata sona ba kuma baisa taji batasan matata ba Sannan saboda qaunarda mukewa juna saida suka saba sosai da matata mutuqa hartakai ga idan munsamu sabani da ita saidai matata tazama itace alqaliyarmu wajan sasantamu da ita wadda muke soyyar yata kuwa dama idan bana wata 1 banakita wajan antintaba gaskiya munshaqu sosai da ita ... Ni kuma nasance mutum mai kishi akanta sosai saboda wasu dalilaina kasan cewar inada wannan kishin mukan samu sabani wajan wasu abubuwa watarana kawai sai aka bijiro mata da zancen auren wani munaji muna gani muka rabu bada San ranmu haka tasa nasaka saka soyayyar kowacce mace araina saboda sanda nake mata itama kuma hankalinta yakasa kwanciya dashi hardai sukazo suka rabu dashi nikuma dama bansa kowacce mace araina ba saimukazo muka dawo muna soyayyar mu kamar da amma bayan rabuwarmu da ita tabar wasu Abubuwa danakeso tasance dasu dan nemi tadawo dasu saitaqi hakan yabamu babbar Matsala amma bamu rabu dajuna ba munasan juna sosai kwatsam Sai wani yashigo cikin rayuwarta suka kama soyayya dashi nikuma banasan wani ya kulata saidai tana nunamin wani lokacin basa tare amma kuma suna tare dashi nadawo rayuwarta sosai alokacin kuma sun kamu dasan juna ita dashi hartakaiga tanajin bazata iya rabuwa dashiba nima kuma haka muka zauna mu 3 mukai shawara yaya zamuyi dole dai namiji 1 ne zai aureta nace masa Indai zai aureta zan hakura nabarta danya samu kwanciyar hankali yace ah ah yabarmin ita nace to naji muka rabu ahaka haryayi alqawarin bazai sake kirantaba Ashe suna waya niban saniba dana gano haka sainace nahakura ya aureta muka rabu ahaka nayi kukuna nashare hawayena zancen dai danake muku yanzu suna tare zasuyi aurensu shida ita ina roqon Allah yasa musu albarka acikin aurensu nikuma Allah yabani wadda tapita alkhairi .. Ammapa jama'a labarin dana Baku zamana da ita wallahi Allah acikin kaso Dari ban Baku 20 ba nayine atakaice saboda idan nace. Zanbayar gaba daya Ku kanku dakuke karanta labarin sai kun dade kuna karan tashi sosai nagode Allah yabamu masoya masu albarka
Jul 30, 11:02 PM
Assalamu Alaykum warahmatullah Ina yininku NB fam, hope kowa na nan lafia lau? I saw a post earlier on female medical doctors and it’s a good topic to discuss on wallahi, dan Allah a zauna a tattauna a gano what exactly is the problem, what measures should be taken and what both parties should expect from each other...things like that dai. We females(doctors) are under a lot of pressure from family and friends, seniors at work, patients, even our own minds...you grab my point dai. Responsibilities sunyi yawa akanmu Dan Allah masu mata likitoci ku dinga daga masu kafa, masu dating nasu kuma haka da ma masu shirin dating nasu kunji. Allah with the way things are you guys aren’t motivating us at all, if you want a wife that’ll give you full attention then karka dauko wacce take a medical field or marry two wives rather(my opinion), that is if you can...boyfriends and husbands you need to trust us, wlh some of us are actually very honest with you guys, we are very busy trying to save lives we have no time to cheat on you guys even though nasan ba duka aka taru aka zama daya ba. Please NB, let’s discuss this issue and get over with it ??.... Jazākumullahu khayr!
Jul 30, 12:48 PM
I'm a 21yrs old married woman, aurena ix 7 months old ynxu. Kuma auren soyayya mukayi dashi. Matsalan itace any time nayi qoqarin xama romantic to him he'll start yelling, sae ya nuna kamar na taqura shi, kuma Ni a iya sanina ana nuna mana being romantic na jawo soyayyar miji. Amma Ni kwata kwata ba haka bane a gidana. He's a kind of person da yake da saurin fushi da rashin haquri. Any time nayi laipi sae ya fara mita ko da kuwa laipin bae kae abunda xaayi magana ba. Shi kuma idan yayi abu baya ma son ayi maganan. Kuma baya bani tym, sometimes sae muna cikin hira sae ya dauko waya ya fara unnecessary chatting which hakan na qona raina beyond expectations. Na rasa ya xanyi in shawo kan mijina, abun ya min yawa. Ni a ganina itx too early for such problems! Sae nake ji kamar ma baya Sona. Ko da tafiya yayi baya damuwa yasan ya na tashi, nd when I call him sae ya nuna kamar na taqura shi sosae. Ban San ya xanyi ba, I love him so much that I don't wanna loose him. Ina so in jawo hankalinshi da soyayyar shi gareni. Dan Allah ku bani shawara ya xanyi na mallaki zuciyarshi ba boka ba mallam? Cox bana so in sa6a wa ubangijina a kan namiji. Thank you.
Jul 29, 07:41 PM
Salam.my fellow brothers and sisters I don’t know where to start but wlh aure nakeso and. I’m feeling shy to talk to anyone about it.I started dating dis guy three years ago we had our ups and down we almost separated and finally aka kae kudin aure it’s been a year now shiru kakeji and wlh aure nakeso am kinda depressed I even think I hav a hrt problem savuda tunanin yau da am nagobe daban duk Akan aure .even though I know yanxu yana hada lefe but ni gani nake kamar baxa’ayiba I even confronted him na gaya masa nifa aure nakeso ya kamata yayi yayi ya motsa.duk sanda na masa magana se yace min lefe,I even told him ni Banda matsala I don’t mind koh akwati nawa yakawo And I also don’t mind if I don’t get to have an expensive weeding.I just want d marriage to take place ayi a wuce gurin and ni bana kula kowa ballantana nace xan rabu dashie na samu wani infact ni tsoron maxan na nakeji.and wallahi gidanmu ba takura I did anything I want bamu da kudi but muna da rufin asiri.kuma kullum cikin addua nakeyi amma allah shi kadae yasan abinda yasa yasa mun San auran.need ur advice in dis what should I doo
Jul 28, 08:42 PM
Ina so in auri wata Kuma Ni da Mata tun farko ba wai San juna muke ba arranged marriage ne for 2 years yanzu, Ina dai tunani ne amma ban fada mata ba but naga kamar it's better mu rabu kowa ya auri wanda yake so. pls what do you guys think
Jul 28, 11:48 AM
Salaam. In need of a female friend that I would gist, share ideas seek for advice and so on. Just friend relationship nothing more. I'm 30yrs old.
Jul 28, 08:53 AM
Salam mrng sannu da hidima Ina da tanbaya ne pls Idan na zauna sai na dinga ganin danshi a pant dina kmr na jike ban sani ba ko cuta ne ? Dan idan Zan fita ma said na saka extra pant a jaka pls a taimakamin da ans nagode
Jul 27, 07:51 PM
to keep it short, yace he is interested and wants to date me kuma wai he's serious idan na gama ze aure to let me know how serious he is. he has a wife and kids already ni kuma bana san irin mazan nan yanzu dai nace mai zanyi tunani akai i don't like him at all i could have rejected immediately but kada yazo ya bani wahala a course din. i want to take this time to come up with a solution. please i will appreciate any suggestion
Jul 27, 11:53 AM
Salaam Please I'm looking someone schooling at fut Minna or knows someone schooling there. Need some help
Jul 26, 05:24 PM
Please malama i need urgent advice, inada ciki wata biyu mijina yace bedade da hidimar biki ba baze fara dawainiyar yara ba, harya bani wani magani na sha, tun jiya cikina ke murdawa narasa yanda zanyi, ciki be zube ba ga azaba Dan Allah i need help urgently.
Jul 25, 06:02 PM
Assalam, ya gida ya hidima, akan wacce kishiya bata gaisheta, wato ni tawa kishiyar bakar munafuka ce, nice Amarya bamufi 6 months da Aure ba, anma tashafa mun bakin jinin duniya gurin jama'a, in mijinmu yana nan taita haba haba dani, yaranta Aunty sama Aunty kasa wlh inya fita cin mutunchi dai kare bayachi ba, saboda kissa duk tasaka an tsane ni, se ayi taro goma bansani ba, setace ta gayamum nace banda niyya, abubuwa dai wasu bazasu fadu ba, nida yaranta kuwa kamar makiyiyarsu in ubansu baya nan, gashi ba wanda zangayawa ya yarda wai kowa yay mata shedar hakuri, kuma wlh karya ne, yanzu haka saboda kai kara ta hadani fada da mijinmu ko abinchi na baya chi kuma komai nafada baya yarda seyace banida hakuri, dan Allah ya zanyi da ita? Gashi ta girme ni, abun duniya yay mun yawa. Kubani shawara Nagode.
Jul 24, 02:38 PM
Salaam. Pls share with the arewahub family. I need an urgent help. Ina rubuta jarabawa ta makarantan boko (Masters). nakan kashe Kaina da karatu sosai. Amma aduk lokacin da nashiga exam hall aka bani question paper wallahi yawancin duk abunda nake taddawa a question paper din nasan su amma in kawo su in rubuta abun ya Kan gagareni, na Kan manta da komai. wani lokaci har Reg number sai na tambaya an fada min. Amma kuma Ina submitting answer sheet na nafita hall din duk abunda na karanta da Wanda ke question paper din sukan dawo Kaina, Zan iya kawo su. Kuma ba randa bana addua'a in nashiga hall din. Pls in akwai wani shawara ko addu'a ataimaka min.
Jul 24, 11:06 AM
My People, See as “corruption fighter” Oga Buhari Carry heavy criminals wey even get matter with EFCC do ministers. Naija don castooooooo. I hope say una eye don clear. Una dey see the level? Na Die be dis if we persist in our Docility.
Jul 24, 08:57 AM
Salam. Please hide my ID, Ni Marainiya ce both my parents are Late, And am 23yrs old, am graduating this year By God grace. Inataso inyi Aure, but Am confused Duk Boyfriend din danayi Inyaga alaman Nayi fooling in love with Him Sai yafara wulakanta Ni. Because harga Allah I don't know how to Double Date ko shiyasa hakan I don't know. Please inda Wanda yake dara'ayin Kara Aure ko Yin Saban Aure! Mai Ilimin Addini da Dana zamani Am available, but please don't forget to hide my ID
Jul 24, 06:42 AM
i have been addicted to porn and masturbation for about 1 year, i have too much sexual urge and can only escape it by doing that. so recently i have been trying to stop it so i thought if i go and have the sex i have been craving and masturbating for, then i will become satisfied since i will get the real feeling. so i went and had sex with a girl i met selling fruits akan hanya cuz i find prostitutes disgusting. at first she did not want to do it but i offered her up to 3k it seemed alot for her and she agreed, i took her and booked a room somewhere after i was done, i felt fullly stafisfied and went back home happy and promised to stop porn and masturbation. The next day i started feeling a stronger urge to do it again, ashe abin ba haka bane kuma bana so da wasa sex din shi ma ya kama min jiki in kasa dena wa, so to avoid my self from becoming addicted to sex i went back to porn and masturbation again. yanzu i don't know what to do. please is there any way you can remove your sexual feeling, ni inda zan iya cire wa zan cire abun ya zaman min bala'i wallahi its affecting my life.
Jul 23, 10:24 PM
Aslm alykm! Malama please I'll like you to help me post this, there's this girl I met in Ado Bayero mall Kano {Shop rite} on queue around 3pm today and she helped me find my missing flash drive. She wore a Kimono dress and a black canvass, she was taken in a green Toyota Sienna Car with Lagos plate number. I want our relationship to continue because she's kind and accommodative. Please help me! Bissalam! hide my identity please.
Jul 23, 09:29 PM