please zuwa da abokan ango honeymoon yadace?
Baidace ba domin komai Yana son sirri
Ko kadan bai dace ba
A ina ake yin wannan shurmen. Wannan sakarci ne kawai. Me zai kawo su? Allah ya sawwake
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment