Slm. dan Allah yan Aji menene ban banchin An lullube Kura da fatar akuya da kuma An lullube akuya da fatar kura
Abun dariya, wannan abu bawanda ya amsa, ba'a sani bane? Ko kuma yarenmu ya fara bace mana?
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment