Health issue (mata masu tusar gaba)
Anonymous Feb 15, 12:01 AM

Health issue (mata masu tusar gaba) 2

Don Allah menene yake haifar da tusar gaba? Sannan menene maganinsa please?
post

Replies

(6)
Anonymous #1 Feb 16, 02:11 PM
Tusar gaba kamar ya? kamar mace da dinga tusa ta gaban ta?
reply 0
Anonymous Feb 16, 08:17 PM

Eh ta dinga jin tusa na fita ta gabanta,ko idan suna sex da mijinta ta dinga jin fitar tusa ta gabanta
reply 2
Anonymous Mar 11, 08:02 PM
Hanifa Oct 8, 03:04 PM
Tusar gaba infection ne, kije ki Nema magani ASAP bcos Yana ragema mace daraja wajen miji.
reply 0
Zee Sulaiman Mar 24, 11:11 AM
Na karanta bayani game da tusar gaba mai zurfi da kuma Yadda ake maganin ta a wannan shafin 👇 https://www.lafiyata.com.ng/2024/03/tusar-gaba-ko-fitar-iska-ta-gaban-mace.html?m=1
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage