Search Results
I need an advice. There is this girl I’m into. we used to be neighbors but not anymore. We started talking and I fell in love with her and to be honest I’ve never felt for someone what I feel for her. I love her for the sake of Allah. We had a little misunderstanding and I have her a little space but since then things haven’t been right. Now it’s like she’s over it and have moved on but wallahi I can’t get her out of my mind even though I try my best not to let it disturb me but it always does. I have tried forgetting about her but I can’t. We talk way much less now and it’s disturbing me but it doesn’t seem to disturb her a bit. Any advice on how to go about it please ? Thank you.
Feb 21, 12:22 AM
A gida ana so naje airfoce through NDA.so I'm now looking for a better advice from my brother's and sisters plz help me let's share ideas. Thank you
Feb 20, 11:55 PM
please zuwa da abokan ango honeymoon yadace?
Feb 20, 08:19 PM
hello malam khalifa how are you and all ? plz I want to ask yan aji something is it normal for a lady ta dinga zuwa zance gurin saurayinta?
Feb 20, 07:17 PM
Slm. dan Allah yan Aji menene ban banchin An lullube Kura da fatar akuya da kuma An lullube akuya da fatar kura
Feb 18, 08:37 PM
Do you think deezell ne ya dauka video din kuma yayi leaking? ko Kuma he has nothing to do with the video. Because Maryam claimed he made the shoot, shi Kuma yayi denying.
Feb 16, 11:58 PM
Tabbas akwai samu neman ilimi a Arewacin Nigeria, akwai masu wayewa, akwai masu kishi da sanin yakamata ammah kash, a kullum mune a baya, idan akai measuring percentage din yara da matasan arewa wanda basa zuwa makaranta, basu da aikin yi yafi na masu zuwa makaranta da aikin yi yawa.... Yan uwana 'yan arewa yazama dole mu tashi mu mike wajen nema ma kanmu mutunci a idon duniya, mu nuna ma al-ummar duniya cewa abubuwan da ake dangantamu dashi na batanci karyace. Ka taimaki rayuwar wani Allah zai taimaka maka
Feb 16, 12:03 PM
Dan Allah wai shin ina na za mu ganin mijin aure wallahi nidai na kosa ayi baiko na. Kai! Gaske dai hausawa suka ce wa ayi w diya aure idan ta San dadin namiji.
Feb 15, 11:38 PM
Don Allah menene yake haifar da tusar gaba? Sannan menene maganinsa please?
Feb 15, 12:01 AM
Malan girls a so extra dramatic when they get mad. Everything is bye delete my number, I’m done I hate you You won’t hear from me no more have a blassed life leave me alone and then they sit there waiting for a reply???
Feb 14, 12:43 PM
3 years back rabona da inchi valentine gift sbd koda yaushe wata takawo man to sai inyi exchanging da wanda wata takawo inba raulatu na jimmala aysha inbata na asma u pls who can help me ?
Feb 13, 04:31 PM
Wai me mata suke nufi da suke Kiran yan uwansu mata da sunaye irinsu, sweetie, my baby, my darling, Wai Mai hakan ke nufi it's confusing pls... Thanks
Feb 13, 04:05 AM
Dan Allah I'm curious to know mey akeji akan yan matan Baze Uni. Abuja? Da Yan matan Nile Uni. Abuja?A Dan tambaya Mana Yan Aji
Feb 8, 08:11 AM
A woman that walks up to a man to express her feelings. Is she Brave or Cheap??
Feb 4, 09:44 PM
Please help me ask matan kebbi miyasa suke hawa machine while akwai napep
Feb 3, 04:04 PM
Salamu alaikum malam khalifa...dan Allah ina neman answer from yan aji..is it proper namiji yayi 1 month bai Nemi matarsa ba kuma suna zaune a gda daya
Feb 3, 04:01 PM
Matasa ya kamata su gane sha'awa jarabtace daga Allah ga wanda baida aure. aga zaka iya haqurin jurewa ko kuma zakaje kabi san zuciyarka. Wallahi Abinda yake faruwa yanzu Abun yay yawa porn addiction, fornication, masturbation, lesbianism and gay. Wallahi yan uwa musani wanan duk aikin shedannne. Kuma matsalar sabon Allah budema qofofi yake daga kallan porns wani sai ya wuce ya fara zina wani daga zinar m sai ya zama homosexual. Muji tsoran Allah mu kiyaye Al'aurarmu daga saban Allah. Mudinga Addu'ah da yawaita karatun Alqur'ani mudena zuwa inda ake abun. In kana/kina da friend mace ko na miji da yake yawan ma ka/ki sex chat kayi block dinsa. Sanna kuma ku mata duk wanda yazo yanaa yazo wajenki da niyyar aure Amma yana muki abunan kiyi haquri ki rabu dashi Allah zai futo miki da wnada yafi Alkhairi kuma wallahi sai Allah ya sa Albarka a rayuwarku. Allah yasa mudace
Feb 1, 11:33 AM
Aslm! Actually i want to talk about these fake people that they talk to you only when you post nice pictures,They would literally forget you ,there are even some that you didn't talk for months but once you post nice selfie or portrait (shegia portrait mai hada zumunci?) or even a picture in abroad then boom ? they'll be like "wow khadija send it" / "oya send this am fast" and they'll be posting you in their stories showing people that they have beautiful,handsome or even rich friends?RUN AWAY FROM PEOPLE THAT ONLY REMEMBER YOU WHEN YOU TAKE NICE PICTURES!!!
Jan 31, 01:34 AM
Am single, in the sense that i don't have a boyfriend, and i am 21 kuma ina son aure, gashi na kusa gama makaranta. Am feeling guilty for san aure
Jan 24, 05:04 PM
Matchmaker