ina neman Mijin aure
Anonymous Feb 15, 11:38 PM

ina neman Mijin aure 1

Dan Allah wai shin ina na za mu ganin mijin aure wallahi nidai na kosa ayi baiko na. Kai! Gaske dai hausawa suka ce wa ayi w diya aure idan ta San dadin namiji.
post

Replies

(8)
Anonymous #1 Feb 16, 09:01 AM
Idan dagaske kina nema, ana Matchmaking a nan. just click the menu you will see it
reply 1
Abdourl Feb 16, 11:54 AM
Shi aure lokacine, kuma gaggawa baya kawo karshen matsala... Tabbas idan kika kwantar da hankali kuma kika nemi zabin alkhairi daga wajen Allah tabbas zaki dace da mijin aure nagari wanda bazai juya miki baya ba bayan kunyi auren. Allah yasa mudace
reply 0
Safiyah Ahmad Feb 16, 11:54 AM
kwanki naji wani yana ce wa mata sunyi yawa, mjin aure yanzu wuya yake yi. gaskiya na fara yadda
reply 1
Abdourl Feb 16, 11:56 AM

Eh kuwa, perhaps that will be solution to your problem... Ammah abin da yafi dace shine addu'a
reply 1
Ibrahim arsenal Apr 15, 12:37 PM
Allah Ya kawu Miki na gari
reply 0
Maryam Mohammed Apr 20, 10:54 AM

Yar uwa, duk da a ke cewa mata sunyi yawa, babu mazan aure, akwai su fa , Amma mazan kwarai ne babu, sai yan karya , addu'a shine magani
reply 0
FeenahHHK Mar 3, 12:27 PM

Wallahi kuwa maza sunyi wahala.... Yanxu duk Wanda. Have Yana sanki toh my sister gaskiya kila wani Abu yake so a wajen ki Amman true love yanxu yayi wahala
reply 0
Golden Oct 17, 10:59 PM
gaggawa aikin sheidan Allah yabamu mazaje nagari kawai
reply 0

Related Posts


Trending

Why do men do this dan Allah? General
Meye mafita ? Advice
Giveaway General
I'm in need of Spouse Relationship
hangout Relationship
What is the average budget for a good wedding (not simple but also not so lavish) Marriage
Is it true? Relationship
Why do people feel it’s okay to ignore someone who cares deeply about them? Relationship
feeling sad Relationship
I seriously need Your Advice Fam, Im confused Advice
My life regret. Confession
help a sister Relationship