Mar 5, 03:58 PM

Wata baturiya ce takeson friend dina

NB please munason advice ne wlh wata baturiyane ta manne ma wani friend Dina a tweeter wai tana sonshi ta tambayi Shi details nashi ya gakamata Shi karatu yakeyi tayi hakuri....Amma ita taki hakura tanacemai age it doesn't matter ita tana sonshi sosai, zataringa turamai kudi duk month yace mata Shi baya bukatankudi. Pls meyakata yayi

Replies

(2)
Mar 5, 06:10 PM
There are stories like this that turn out to be online scammers. ya dai bi ahankali
Mar 5, 10:17 PM
Phartymerh Mar 5, 06:10 PM

There are stories like this that turn out to be online scammers. ya dai bi ahankali

0
sosai kuwa, kila wani Kato ne yake so yayi scamming din shi.
×