Feb 16, 12:03 PM

Arewa na da matsaloli

Tabbas akwai samu neman ilimi a Arewacin Nigeria, akwai masu wayewa, akwai masu kishi da sanin yakamata ammah kash, a kullum mune a baya, idan akai measuring percentage din yara da matasan arewa wanda basa zuwa makaranta, basu da aikin yi yafi na masu zuwa makaranta da aikin yi yawa.... Yan uwana 'yan arewa yazama dole mu tashi mu mike wajen nema ma kanmu mutunci a idon duniya, mu nuna ma al-ummar duniya cewa abubuwan da ake dangantamu dashi na batanci karyace. Ka taimaki rayuwar wani Allah zai taimaka maka

Replies

(3)
Feb 16, 02:15 PM
before we start this discussion, ya kamata ka san ce wa yan arewa babu wanda ya kai su aure anyhow da kuma haifan yara anyhow. shiyasa muka ci baya
Feb 16, 04:24 PM
Safiyah Ahmad Feb 16, 02:15 PM

before we start this discussion, ya kamata ka san ce wa yan arewa babu wanda ya kai su aure anyhow da kuma haifan yara anyhow. shiyasa muka ci baya

1
You're right absolutely, zakaga mutum baida sana'a ammah yanada mata 2 - 3 ga yara wanda ma bazai iya ciyar dasu ba talk less of school fees, garments, health care etc. Gsky yakamata yan uwa su duba especially iyayen matan da suke bada yayansu kamar sun gaji dasu
Feb 16, 10:33 PM
Abdourl Feb 16, 04:24 PM
You're right absolutely, zakaga mutum baida sana'a ammah yanada mata 2 - 3 ga yara wanda ma bazai iya ciyar dasu ba talk less of school fees, garments, health care etc. Gsky yakamata yan uwa su duba e[...] You're right absolutely, zakaga mutum baida sana'a ammah yanada mata 2 - 3 ga yara wanda ma bazai iya ciyar dasu ba talk less of school fees, garments, health care etc. Gsky yakamata yan uwa su duba especially iyayen matan da suke bada yayansu kamar sun gaji dasu
1
Exactly, and that will lead to population explosion in Arewa. People are just marrying and breeding like rabbits. so shameful someone will be bragging of have 30 children when all of them are hoodlums. how can we progress with such practice?
×