I love one of my female students
Anonymous Feb 27, 09:19 PM

I love one of my female students 0

Aslm barkanku I'm 25 and graduate ina koyarwa a secondary school inaso na bar makaranta nan da December for my postgraduate studies ina shirin Aure nanda 5 years naga wata daga cikin dalibata ina santa Amma ban nuna mata ko alamar ina snata ba. A matsayina na malaminta da tunani nake nasa manya suyiwa mahaifinta magana dan babban mutun ne Amma kuma nakasa komai kullin tunani nake. Dan Allah kubani shawara.
post

Replies

(6)
Anonymous Feb 28, 08:08 AM
Kuma yarinyar Jss3 take inaso nanda 5 years tana level 1 ko 2 haka na aureta
reply 9
Safiyah Ahmad Feb 28, 10:55 PM

toh ai tun yanzu yakamata ku fara soyayya. maybe kayi mata magana kaji abinda zata ce before involving parents. idan kuma kana ganin she is too young. you can talk to her parents first
reply 0
Anonymous #1 Mar 6, 04:31 PM
Yeah!the best way shine ka mata magana as in "kana son ta kuma you are serious,so is it ok ka yi ma mahaifinta magana?" but before you have to access her,level of hankalinta and her plans idan ta gama school.idan ka fahimta sae ka yi ma mahaifinta magana as in kana so a san da kai.but mind you from that time maybe zata fara jin kunyarka and it might be hard for her to concentrate in your class,so best shine ka nuna mata kawae kana so a san da kai ne maganar soyayya kuma a aje ta.so zuwa lokacin da zaka bar school din sai ku ci gaba.Allah ya zaba ma fi alkhairi
reply 0
Anonymous Mar 6, 04:35 PM

Thank you da wanan shawarar nima abunda na hanga kenan yanzu haka ma nayanke shawarar barin makarantar dama bada niyyar zama naje ba. Sonakae nanda 3 weeks da bari na makarantar na gayamata. Na gode da shawarar ka/ki
reply 1
Anonymous #2 Apr 15, 01:13 AM
Inason budirwa mai
reply 3

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage