To my dear brothers and sisters for Allah’s sake if you are not ready to settle for marriage please stop wasting time and create hopes for people.Yanzu abu ya kai ga za ayi gaisuwa and fixing date daga baya sai su fasa just for unnecessary reasons
Haba jama’a!
Abin tsorone, unreasonable excuses da unnecessary reasons suna zuwa a lokacin da mutum ya shirya yaudara ne. Wlh duk wanda ya cuci wani shima ya shirya akwai nemesis, lokacin da kuke soyayyah bakuga matsala ba sai lokacin da akazo aure? Ko kuma idan kana neman haram relationship da ita taki amincewa sai kafara zaginta a gari? Ko ke idan baya miki spending shikenan he's not husband material? Allah yasa mudace kuma yasa mu rika choosing partner kamar yanda addini ya tanadar don zaman aure ba kamar yanda kake/kike anticipating bane.
haka ne fa, Good men are getting scarce.
This is true my sister
Allah ya shige mana gaba
Ameen
Maganarki dutse. What goes around comes back around.
Malama Fatima Allah yasa wanda aka fada dansu suji kuma su gyara, amin.
Wlh, Allah yasa mudace
Allah ya kare mu daga sharrin masu sharri. wallahi wasu mazan kam Sai a slow. this is exactly what someone did to me. gashi har kudina ya dunga ci Amma ni koh 1naira recharge card bai taba bani ba. daga baya ya auri wacce iyayen ta suka fi nawa kudi . kuma she’s very ugly kamar ta girme shi. ko relatives din sa baya kula su tinda ya aure ta.
Amin
sai hakuri
Allah shi kyauta
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment