May 13, 04:38 AM

Dua for a sister

I am a victim of an unfortunate marriage, I have been good to him and his family Alhamdulillah and i know Allah swt wil surely reward me for that. Kuma Allah zai saka min In Sha Allah. For the sake of Allah, who ever comes across this should say a prayer for me and my little daughter, its the last ten days of the Holy Ramadan, Someone’s sincere dua can be the beginning of something amazing for me, In Shaa Allah. Allah Ya tsare mu cikin tsarewarSa. Jarabawa/Kaddara ta Allah Ya bani ikon ci amin. Jazakumullahu khairan

Replies

(11)
May 13, 05:33 AM
Allah ya amsa adduar mu baki daya kuma Allah ya bamu abinda mukeso ameen...
May 14, 06:42 AM
Amin ya rabbi, Allah ya karbi ibadun mu ya baki ikon cin jarabawanki don albarkacin watan nan. Amin
May 14, 09:45 PM
Albarkacin wannan wata na ramanda in Sha Allah, Allah zai biyaminki bukatunki sister.Allah yasa kici wannan jarabawan taki,Allah ya ansu ibadunmu gabadaya
May 15, 12:18 PM
Allah Ya kare ku
May 16, 11:32 PM
May Allaah accept all your dua and grant your heart's desires. May He also bless your daughter for you and make her grow up to become a pious slave of Allaah.
May 17, 01:15 AM
Anonymous #1 May 16, 11:32 PM

May Allaah accept all your dua and grant your heart's desires. May He also bless your daughter for you and make her grow up to become a pious slave of Allaah.

1
Amin Ya Rabbi, Thank you very much
May 17, 01:15 AM
Naanah May 15, 12:18 PM

Allah Ya kare ku

1
Amin amin thank you
May 17, 01:15 AM
Nairobi May 13, 05:33 AM

Allah ya amsa adduar mu baki daya kuma Allah ya bamu abinda mukeso ameen...

1
Amin amin
May 17, 01:16 AM
Mamy abubakar May 14, 06:42 AM

Amin ya rabbi, Allah ya karbi ibadun mu ya baki ikon cin jarabawanki don albarkacin watan nan. Amin

1
Amin amin Thank you very much Jazakillah
May 17, 01:17 AM
Anonymous #2 May 14, 09:45 PM

Albarkacin wannan wata na ramanda in Sha Allah, Allah zai biyaminki bukatunki sister.Allah yasa kici wannan jarabawan taki,Allah ya ansu ibadunmu gabadaya

1
Amin amin Ya Rabbi Jazakillahh khairan Thank you
Aug 13, 10:29 AM
Amin dear sister Please I would like you to be strong for your precious daughter don’t give up interact with people stay positive find something that will keep you busy so that you don’t think of your past life Allah ya Kara maki karfin guywa Amin
×