aslm
gobe zaa fara azumin zhul-hijja
Ina so inyi
amma ban yi ramuwa ta ba ta ramadan
shin Zan iya yin azumin da niyya biyu ??
( niyar ramuwa ta na ramadan da kuma azumin nafila na zhul_hjja)
Allahu a'alam. gasky gwanda kiyi azumin ki/ka then ko after sallah a Rama na Ramadan
aa ita na fila da nafila ake hadata ba wajibi da nafila bah sai dai kokirama axuminki Ko kuma kiyi nafila
okay nagode sosai
Hahaha, wato tsuntsu 2 da dutse daya.
kowane da zamansa Kuma niyyarshi zakiyishi
Da fatan ASHA RUWA LAFIYA
No, you can't
Allah zakayiwa wayo😂,inaa adini ba ra'ayi bane,Dan haka azumi da niyya daya akeyi,
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment