Kullum za ka ji wancan/waccan suna fama da matsalar (istimana'i/masturbation) wasu kuma neman mata, wasu bin maza, wasu bin jinsunsu (Allah Ya kiyayemu duka). Amma kuma kullum kara yakar aure muke daa karfinmu, daga zancen sai ta gama karatu, saai zancen sai ya samu aiki. Yana da kyau a samu aiki da sauransu, amma tsakaninmu daa Allah akwai wanda yana samun kudade ko ta hanyar aiki ko daga iyaye wanda sun isheshi ya rike mata biyu ma (I have proofs).
Amma abin talauci mu muke karawa auren tsada kuma mu rika korafi, haka nan wadanda ba tunaninmu/addininmu daya ba daga wasu kasashen wai suna fada mana muna aure da wuri kuma mun hau mun zauna, ni na yarda indai muka tafi a haka to yanzu matsalolinmu suka soma.
Mu koma turbar Allah da Ma'aiki Alaihissalatu wassalaam mu ga abin mamaki.
Matasa (maza da mata) muyi aure, sanadin arziki mai karfin gaske (idan anyi shi yadda shari'a ta tanada) mai tsoron talauci shi yake dauwama a talauci. Shi Allah mawadaci ne wadata mara misali.
Bissalam
๐ข๐ข wlh wlh kullum Ina kwana Ina tshi da son aure Amma sai kiji 'yar yarinya da ka bawa 5 yrs taba cewa u are too young kayi aure a 26 bayan Dan 20 ma hawan su yke.
alhamdulillah Allah ya tsare mu da Zina ko homo. Kuma insha Allah za muyi aure lately this yr or next year da wuri.
Allah ya bada iko
Oga don't jump into conclusion wai yaro Dan shekara 20 Yana hawansu
karya nyi? hk suke ai idan ma baya Yi yna playing nsu. Taya girl of 18-20 Zata ce mun nyi young nyi aure bayan na Kai 26+
ameen
Amma sunfi bin sugar daddy Yara Mai sukedashi da zasu basu
haka ne Allah ya Dada tsare mu, mata don Allah ku tausaya Mana especially mu wadda bmu cika hurda dku bh plz๐ข๐
Hahaha ๐คฃ๐๐
๐
๐
wlh a takure muke
Banda ni Gsky
๐๐๐ karya kk body no be wood abeg. no be blood inside our body
๐๐๐คฃ๐
๐คฉ
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment