Aduk Lokacin Da Kayi Tunanin Yin Aure Me Yake Fara Zuwa Ranka?
                
            
                Eating pounded yam 🍠 with chilled zobo 🥤 with my wife on a  weekend at night while watching horror movies 🍿 👻                
            
                Lefe idan natuna sai abin yabani tsoro                
            
                Wai nine responsibilities na wata za su hau kaina ɗari bisa ɗari plus na yara da zasu biyo baya                
            
                wa zan Aure???
yaushe.zanyi Auren
Allah ya Aurar damu ga mazaje nagani masu kaunar mu da gaskiya maso tsoron Allah                
            
                Saurayin ma banida shi balle mijin auren 🥺.. Allah ka dubi lamari mu🤗☹️                
            
                Yiwa miji girki 😹                
            
                Mr pounded yam 😹                
            
                🤣🤣🤣                
            
                Allah ya bamu mafita                
            
                next month
Ameen ya Rahman                
            
                Ameen ya Rahman 😊 Ni ina da budurwa amma bata da tabbas kaman hutan Nigeria                
            
                🤣🤣 wanki fh                
            
                Aa wanki kuwa se dai ya kai laundry                
            
                waye zai aure ni ina da sickler 💔💔 idan na tina ina jin ba dadi Astaghfurullah                
            
                Going outing with spouse                
            
                Eyyah, Allah kawo miki miji na gari                
            
                In na tuna wata rana ina zaune yar mutane za to zo ta roke ni fita anguwa, sai in daga hanci na sama in ce ba inda zaki je. In ta koma sai inyi irin dariyan Manjo in ce miji ba wasa ba.                
            
                🤣🤣🤣 Allah ya fisheta ayi mata mulkin Buhari                
            
                awwn 💕💕                
            
                inalillahi wa inaa ilaihir rajiunn 🥺😭 sorry zki samu insha Allahu. koyi hkuri ki dge da addu'a                
            
                yes                
            
                ke fa😏 ashe bbu biyayya knn                
            
                Aa akwai ta da yawa fah                
            
                Amen                
            
                Ina tuna cewa ni As ce sai naji aure yafita kaina, saboda a AA da muke dasu kadan ne masu tsoron Allah.Muna dai addua Allah ya hadamu da nagari masu tsoron Allah 😭🤲                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment