Haka kouh๐
๐๐๐๐ you sef, try dey give your babe something from time to time without her asking. ๐๐๐๐๐
au shima roqon kudin sharrin shedan ne kenan? Abeg ni ban yadda da wanan maganar ba
In kika had da mai ruwa koh kin tambayeshi ba zai bayarba... A stingy man will always be stingy, Ya Allah bless us with mazan Aljanna
ki yarda ๐
waenda basu bayarwa eyan wutane kenan๐
endai ta roka din sharrin shaidan neh๐
Yau dai babes sun shiga uku ah hanun ka๐๐๐๐๐๐๐
Aa fah san abun duniya ne irin na wasu matan ๐ kada a laqa ma shedan
marasa som gaskia ba๐
tho ay sharrin shaidan kenan๐๐
Ni fa ban ce ba
๐๐๐๐๐
Ka rufa mun asiri
Ya kke haka ne ๐๐
ka hito hili ka hwadi gaskia Ya Mallam
tho nayi shiru da bakina๐
Gaskiya daya ce ai
๐๐๐๐
hwadi masu suji
tsayayyan namiji yana fahimtar mace ne tun kafin ta furta haka kuma ita kyautatawa a soyayya ai suna cikin farillai
Yauwa koh da naji
๐๐๐๐๐
Shiyasa nake yinka
bamu ce kada a kyautata ba
tambayar neh dai sharrin shaidan
๐๐๐๐๐
Yeah
your right
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment