Haryanxu BUK ana biyan acceptance fee baayi latti ba?
Anonymous Sep 9, 03:03 PM

Haryanxu BUK ana biyan acceptance fee baayi latti ba? 0

Salam. Don Allah haryanxu zamu iya biyan acceptance fee na BUK don samun scholarship din Kano state na school fees? Mun samu admission amma ganin karin kudin makaranta da akayi bazamu iya biya ba muka hakura, amma yanxu tinda gomnatin Kano zata biya, toh muna da bukata amma kuma ba'a biya ko kudin acceptance fee ba bayan bada admission din. Don Allah mene abin yi wanda keda masaniya ya bamu shawara. Thank you.
post

Replies

(0)

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage