Sep 13, 08:08 PM

maganin ciwon mara ga mata mussaman lokacin al'ada

MAGANIN CIWON MARA Albabunaj. Albabunaj na da matukar tasiri wajen magance ciwon mara ga mata lokacin jinin al'ada. Kuma amfani da shi na da sauki ainun. Yadda mace za ta yi shine, za ta tafasawa shi a ruwa ne, ta ke sha. Za ta iya shan sa zalla ba tare da ta sanya komai cikinsa ba, ko kuma idan ta so ta ke zuba zuma mai kayau marar hadi ta ke sha. Mata da yawa sun gwada wannan hadi kuma sun dace kan matsalar ciwon mara lokacin al'ada. Kustul Hindi. Wannan wani hadi ne mai matukar fa'ida kan matsalar ciwon mara lokacin al'ada ta mata. , shi ma wanan wani hadi ne mai saukin hadawa kwarai da gaske. Za ki samu Kustul Hindinki ki jika shi a ruwa ki ke sha sau byu a yini, wato, safe da yamma shima. Hakika ya na magance matsalar ciwon mara ko rashin zuwan jinin sosai, ko kuma rikicewar jinin al'adar. Allah. Y bamu lfy d zaman lafiya

Replies

(17)
Sep 13, 10:36 PM
Where can someone get it please, Thank u
Sep 13, 10:40 PM
Masha Allah
Sep 14, 12:26 AM
Masha Allah muna godiya where can someone get it plz
Sep 16, 12:47 AM
Kustul Hindi ya ake hadawa or Aina zaa samu ?
Sep 16, 10:53 AM
pls poster rashin zuwan jinin sosai s dat a problem?
Sep 16, 10:54 AM
pls poster rashin zuwan jinin sosai s dat a problem?
Sep 17, 07:56 PM
Ahmad Aysha Sep 13, 10:36 PM

Where can someone get it please, Thank u

0
kije kasuwar kurmi if you are in kano,zaku samo ko Islamic chemist akan sameshi,in kuma u can trust me muna siyarwa
Sep 17, 07:58 PM
Habeebarty Sep 14, 12:26 AM

Masha Allah muna godiya where can someone get it plz

0
kasuwar kurmi ko Islamic chemist,in kuma u can trust me I can get it for you,muna siyarwa
Sep 17, 07:59 PM
Abeeedah Sep 16, 12:47 AM

Kustul Hindi ya ake hadawa or Aina zaa samu ?

0
akwia bayani nayi,jikashi ake a ruwa ana sha sau biyu a Rana,ana samu a kasuwar kurmi ko Islamic chemist,ida kuma kuna bukata muna siyarwa
Sep 17, 10:34 PM
Anonymous Sep 17, 07:56 PM

kije kasuwar kurmi if you are in kano,zaku samo ko Islamic chemist akan sameshi,in kuma u can trust me muna siyarwa

0
Okay like how much
Sep 17, 11:06 PM
Anonymous Sep 17, 07:59 PM

akwia bayani nayi,jikashi ake a ruwa ana sha sau biyu a Rana,ana samu a kasuwar kurmi ko Islamic chemist,ida kuma kuna bukata muna siyarwa

0
Ba'a kano nake ba Kai Aina kake ?
Sep 17, 11:21 PM
Anonymous Sep 17, 07:58 PM

kasuwar kurmi ko Islamic chemist,in kuma u can trust me I can get it for you,muna siyarwa

0
ba a kano nake ba Kai a ina kk
Sep 17, 11:23 PM
Ahmad Aysha Sep 17, 10:34 PM

Okay like how much

0
1500 neh katon dinsa baki dyaa
Sep 17, 11:23 PM
Abeeedah Sep 17, 11:06 PM

Ba'a kano nake ba Kai Aina kake ?

0
ni a kano nake
Sep 17, 11:24 PM
Habeebarty Sep 17, 11:21 PM

ba a kano nake ba Kai a ina kk

0
Ni a kano nake
Sep 18, 07:09 AM
Anonymous Sep 17, 11:23 PM

1500 neh katon dinsa baki dyaa

1
Am not from kano
Sep 18, 09:31 AM
Ahmad Aysha Sep 18, 07:09 AM

Am not from kano

0
if you want buy,I can deliver it to you,sai kiji Tasha ki amsa,ba garin daba tura kaya
×