Anonymous
Sep 12, 10:23 PM
i was in a abusive marriage
0
as Salamu alaikum
I was married for 10months an sha wahala sosai kafun Allah ya kawo karshen auren,I don't want to stay long a gida amma ina tsoron Kar na shiga halin da na shiga last even though na yadda wannan aure Allah Ya kaddaro sa shiyasa akayi shi Har ya kawo karshensa amma sai mutane suna cemin Kar na yadda nayi aure yanxu na Bari na gama jami'a na sai gaba tunda ban ji dadin wannan ba kuma ni yarinya ce karama amma ni kuma bana son zaman gidan Babu aure ina kuma tsoron farà maganan auren ace dama an bani shawaran Bari ku tayani addua Allah zaba mana abunda yafi zama alkhairi da kuma shawari