Jun 22, 08:01 AM

Kazanta

Aure da yawa suna mutuwa sanadiyyar kazanta,wasu su jawa junansu cuta especially ta bangaren mata abin ya zama sede addua. Waje fess ciki gumus,mace har mace fess da ita se ka je gidan ta zaka sha mamaki,the worst part ma wata har turakar miji ba a iya a gyara ba sede miji ya dinga kwana a haka da hakuri. Kazanta tana taka muhimmiyar rawa wajen bata aure da jawo raini da cin mutunci a cikin aure.

Replies

(5)
Jun 22, 03:22 PM
Wannan gaskiya ne, ni ko zance naje gurin babe idan bata kamshi rainata nake, infact duk macen da batasa turare bana mata kallon mai tsafta, akwai cheap turaruka, a dinga ba mata shawara dan Allah

Jun 24, 06:22 AM
wlh kuwa ai kazanta batayi ba dan wani babban bala’i ce arayuwarnan ace mutum ba tsafta kwata kwata
Jun 29, 03:34 PM
Jul 3, 09:31 AM
Nasssss9 Jun 22, 03:22 PM

0
Masha Allah
×