Entertainment
Fatimaaminumusa Jun 23, 08:46 PM

Entertainment 1

👆 MATA GA TOPIC Kece kuna soyayya da saurayinki kwatsam🤯 Sai yayomiki text 💔.... Nadaina sonki yanxu 💁 Babbar kawarki nakeso Kuma itazan aura nanda Sati maizuwa bakeba 🙂. Gashi kekuma kawarki🧏‍♀️ Bata taba gayamikiba taci Amanarki kenan atakaice. Kinaji kina gani 👁️akasha Biki , dancinfuska kawarki Harda aikomiki da katin bk Bayan sati daya da bikin.... Sai akai sallama dake kina Fita kikaga 👀baban 👨‍🦰 Kawarnantaki akofar gida Bayan kungaisa saiyace... Yaxo yanasanki zai aureki Amma yabaki sati daya .. Kiyi tunani 🙄can anjima Sai akakara kiranki😐😐 Kina fita saiga baban👦 Saurayinnannaki shima Abunda wancan yafada Shima haka yace. to idan Kece waza ki aura aciki.. Dan kiyi ramuwar gayya Tura wasu group din dan Jin tabakin wasu matan Afito mufafata😂😂😂nidai gsky babanshi zan aura aha🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️
post

Replies

(3)
Musa halima Jun 24, 06:30 AM
nima gaskiya babansa zan aura dan dole shi saurayin da qawar tawa su girmamani
reply 0
Fatimaaminumusa Jun 26, 08:19 AM
🤣🤣
reply 0
Mukthar Sep 9, 06:07 AM
😃😂 ae baban qawarki shine kika rama
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage