he wants to link up with a lesbian for this purpose. I need your advice
Anonymous Jan 22, 11:03 PM

he wants to link up with a lesbian for this purpose. I need your advice 0

pls I have a question to ask, let's say my husband or boyfriend said he wants me to link him up with any lesbian ik that he wants to learn more about sex life kaman sucking din vj and stuff de haka and Kuma wai sai lesbian ne kawai Zata iya bashi knowledge akan haka sosai am confused about this wlhi share more knowledge for me don Allah
post

Replies

(19)
Abubakar Mai-Ralee Jan 22, 11:49 PM
😳Tabb toh Allah y kyauta
reply 0
Anonymous #1 Jan 23, 06:44 AM
ke kin san lesbians ne? ina zaki samo mai? hulda kikeyi dasu? why will a sensible, responsible person ask you to do that? mutanen da ake gudun su hmmm well... manyan gidan nan kuzo ku bata shawara because if i talk your boyfriend might organize area boys to come and beat me up, Allah ya ganar dake gaskiya ya kuma baki miji na gari, shikuma Allah ya shirye shi
reply 4
Anonymous #2 Jan 23, 07:18 AM
Is he your boyfriend or husband?
reply 0
Anonymous #3 Jan 23, 08:56 AM
Deleted

lemme increase the volume🔊🔊 kinji ko?
reply 0
Anonymous #4 Jan 23, 09:24 AM
Really...? How gullible are you? Toh ki hankalta kafin kiyi danasani kuwa.
reply 0
RukayyaA2 Jan 23, 09:51 AM
Yar uwa RUN!... labarin bazatayi kyau ba in kukaci gaba da alaqa. Allah ya kare Mana imaninmu baki daya.
reply 1
Ahjummaah Jan 23, 10:33 AM
hmmm فليقل خيرًا او ليصمت
reply 0
Anonymous Jan 23, 10:34 AM
Deleted

barin ta ba fadawa ba don Dana aminchi tuni na ya Bata ni, ni yanxu tambaya nayi Kuma ku sai ku wayar Dani ai saurayi ne Amma ba maganan aure thou shi de Yana nuna mun Amma ni hankli na Bai kwanta dashi ba Sam I want to cut him off ya mun maganar Nan ne ba tare da munyi wata hira Mai nisa ba sai ya che mun Ina son kaza don amche mata muna son shi sosai sai na che Mai ban sani ba tunda ba abunda na taba yi bane shi ne ya nema na hada sa lesbian don a gun su ne ze karo ilimi wai don ya faranta mum sosai bayan aure sai nache Mai ni ban San ko daya ba Kuma ban son Wani kallo yake mun ba da har ze na mun irin magag ganun Nan ni ba banzan magana nake dashi ba Amma haduwan ba Wani dadewa tayi ba ma, banji dadin maganar ka.ba gaskiya da kache mum Saba irin maganar Nan dashi
reply 0
Anonymous Jan 23, 10:35 AM

lol.....ai karuwa che nakeyi bawani soyayya bane Mai Karfi Ina samarin Nan da de kuna tare Amma basa chikin Wanda kake so ko ganin aure dasu toh fa irin su ne, ni ilimi nazo nema a nan fa
reply 0
Anonymous #1 Jan 23, 10:56 AM

toh stay away from him, ba mutumin kwarai bane, kuma babu kawance ko mutunci tsakanin ki da wani na miji, in ba aure yazo yi ba ki dena bata lokaci dashi, sallame shi kawai
reply 0
Yasmeen Jan 23, 10:56 AM
Run for your life. he's not a nice guy.
reply 0
Meenerh MG Jan 23, 01:16 PM
😂😂 seriously... some people are very funny
reply 0
Rukaiya Muhammad Jan 23, 01:27 PM
poster dan Allah stay a million kilometers away from him kinji?Alhamdulillah your not that kind of person kuma walh muddin mace ba aure tayiba tadinga haduwa da mahaukatan maza daban daban maganar gaskiya.ahakanma nashi ahakan ya tsaya. hmmmm Allah ya tsare mana imaninmu.dont respond to him and if I were you blocking dinsa xanyi straight up kawai dan ba alkhairi bane rayuwarki.
reply 0
Saudat78 Jan 23, 01:34 PM
hmmmm Allah y kyauta
reply 0
Saniieam Jan 23, 02:30 PM

Menene anfanin yin mu'amala da mutanen da baki da niyyar yin rayuwa tare dasu? Wannan babban kuskure ne. Irin wannan alaqar shaidan yake so. Dan Allah yan uwa mata ku dinga kiyaye wa.
reply 0
Anonymous Jan 23, 04:19 PM

nayi ma, mazan ne duk haka suke wlhi few ne kawai masu tsoron Allah wlhi especially in an gan ka da dan shape Kai sai a Dunga maka kallon Dan iska or u are not a wife material
reply 0
Anonymous Jan 23, 04:24 PM

budurwa daya gare ka? baka Koran Wani don Wani the only important thing is u just let that person know u have someone shi ke Nan Amma Allah ya zaba maku mafi alkhairi shikenan, tunda nasan shi ma alkhairi yazo dashi ba ai gashi yanxu nayi cutting dinsa
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage