what has got into men fisabilillah
Anonymous Jan 25, 04:04 PM

what has got into men fisabilillah 0

wai meke faruwa da maza ne yanzu, da anga mace tana da dan kyau ko tana da shape, bugu da kari ace ma tayi karatu, ko tanada wani wayewa na rayuwa shikenan, se su dauka ba wife material bace, su rika zuwa mata da maganganu na banza, ko kawance mallam kai zaka so kanwar ka ta zama kawar wani gardi ko abokiyar bashi shawara? ko kawai suzo don bata lokaci ba don aure ba, haba gaskiya ya kamata a gyara
post

Replies

(41)
Anonymous #4 Jan 25, 04:52 PM
Leave them, until when same is done to their daughters or sisters. Its unfortunate, Men are suppose to be protectors but have turned to predators of women
reply 3
Suraj musa Muhammad Jan 25, 05:11 PM
Allah yashirya mana generation neh ya rigada da yabaci not men nor women dukka sae a hankali, Allah yasa dae mudace yabamu mu maza mata nagari and mata mah din ya basu nagari because the all stuffs is scary gsky
reply 0
Dr A A Jan 25, 05:34 PM
ok maam
reply 0
Zahrau haladu Jan 25, 05:51 PM
To idan maza na da laifi ae suma matan suna da laifi koh to me is idan mace ta kama kanta ae ba Dan iskan da ya isa ya zo ya gayamata maganar banza so sai mun hadu duka mun gyara Allah ya kyauta Allah ya shirya mu baki daya
reply 5
Zahrau haladu Jan 25, 05:54 PM

😂😂😂😂 Kamar ya ok
reply 0
Anonymous Jan 25, 05:59 PM

wani irin kamun kai kike magana? kina ina da shigar mutunci, har wajen wajen aikin mutum, cikin mutane ma ana fada ma mutum matar aure ce wannan fa yana fadin ai nima mijin aure ne, tayi mun ina sonta, mutane are going too far hajiya, Allah dai ya tsare mu ya kare mu yasa mufi karfin zuciyar mu kawai
reply 0
Zahrau haladu Jan 25, 06:17 PM

To wanna Kuma maybe ita ta bashi fuska shiyasa ya mata haka ban ce Babu maza masu irin haka ba but ya kamata mu fadawa kan mu gaskiya Kuma muyiwa kan mu adalci komai fa a rayuwar wallah wuri yake samu idan mutum bai samu fuskar yin haka wallah duk iskanci mutum sai dai yayi daga nesa Allah ya shirya mana zuri'a
reply 2
Anonymous #1 Jan 25, 08:02 PM
Sai bango ya tsage kadangare ke samun shiga.
reply 1
Anonymous Jan 25, 08:04 PM

haka ne kam, a rike mutuncin kai, a natsu, a guji rudin zuciya, Allah ya shirye mu ya kuma tsare mu
reply 1
Rukaiya Muhammad Jan 25, 08:21 PM
fact...
reply 0
Hauwa Muhammad sani Jan 25, 08:53 PM
wannan gaskiyane musammma Ace bazawarace shikinan ai
reply 0
Hauwa Muhammad sani Jan 25, 08:54 PM
hakane
reply 0
Zahrau haladu Jan 25, 08:59 PM

Thank you Nima abunda na gani kenan
reply 0
Zahrau haladu Jan 25, 09:17 PM

To Allah ya kyauta Allah ya shirya mu baki daya but I believe Allah yayi wa hijabi wata baiwa da Dan iska sai dai ya kalle ka daga nesa and Kuma dai kin San yadda zamanin yanzu yake masu Saka hijabi ma suna suka Tara Kuma Hausa since sai bango ya tsage qadangare yake samun wajan shiga well Allah ya mana tsari da irin su Ameen
reply 0
Shaheed Jan 25, 10:14 PM
zahirin gaskiya shine Men are materialistic beings but it depends on how laser focused a man is for him to be have a great logical sense,misali “annuna maka macce graduate very beautiful and in good shape gashi tanada wayewa,ga iya magana”wayayyen namiji with great logic knows this is a wife spec but there are alot of weak men out there that the first thing which will come to there pathetic mind is “aih er jami ah ceh,yakamata insamu rabona”like haryazama inharma those type of men sukaji ance macce er jamiah ceh kohko tawaye toh kawai er iska ceh,Not all men are thesame but some men are the definition of weakness in masculinity
reply 1
Dr A A Jan 25, 10:30 PM
kuma kada a sake cemana gardi 🥱🥱🥱 kalmar nan tana cimin tuwo akwarya aga namiji iya namiji ace mai gardi 🌚🌚
reply 0
Dr A A Jan 25, 10:31 PM

to me zance mata ne nikam
reply 0
Anonymous #3 Jan 26, 03:37 AM
please what are the most important questions and things you should know about a person you just met and hoping it leads to marriage
reply 0
Anonymous #2 Jan 26, 05:56 AM
Please if you have the qualities that you just mentioned, will like to have you as a wife
reply 0
Anonymous Jan 26, 07:28 AM
Anonymous #5 Jan 26, 09:42 AM
Rukaiya Muhammad Jan 26, 09:47 AM

Age knowledge both family background (including state) her dislikes and likes trust and understanding girmamawa da mutuntawa her 3 most sensitive habits(mai zafice,batason yawan magana kokuma nagging examples kenan nabaka)cuz duk dan adam nada 1 to 3 fundamental habits that are inevitable koda kuwa akwai wasu bayan su.Allah yasa mudace
reply 1
Rukaiya Muhammad Jan 26, 09:52 AM
Agaskiya walh wasu mazan ko buhu kika saka indai yen iskane saisun maki magana wannan kam tabbas akwai.ko bango ya tsage ko betsageba haka suke.fata dai Allah Azzawajal ya karemu daga irinsu.kuma one more thing shine mumata muqare dagewa wajen qoqarin kare mutuncinmu through shigar da muke.
reply 0
Rukaiya Muhammad Jan 26, 11:29 AM

Tabbas hijab nada baiwa sosai tunda abune a wadace wanda baya bayyana sura,to amma yanxu tarin hijaban da akene masu ado da styls kala kala wanda har wasu Christians ma suna sakawa a matsayin ado SUBHANALLAH!! Allah ya qara shiryamu,Allah yabamu ikon gane gaskiya gaskiyace kuma yabamu ikon gane qarya qaryace Amin.
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage