Takalminki size dinsa 37/38 ne koh kema gardiya ce🧑🦯🤣🧑🦯
38
39, 40 or 41
covers 39
high heels 40
mukam mun shiga garrr.. amma be kai diya din ba😂
Ashe munada yawa😂
To ta samu kenan kyautar takalma za'a raba mana ne 🤣 to nawa dai 36/37 pls Black nake so oo🤣🤣
37 mu dai bamu shiga layin garrr.... ba😂
ina masu size 40/41 an fara sai da form na land army sai ku apply😂😂😂
su hadiza masu 40 an fara sai da form na land army sai ku apply😂😂😂
39 to mukenen Gardawa ne 🥰
Sayyid ka fita ido na😂
size 38 ne nawa in an tashi raba takalman black nakeso nidai
anki din na karba miki form ne😂
😂😂😂😂😂
sai ku tafi land army an fara dauka
42
Ai kuwa dai gardiya ceh😂😂💔
38/39
36/37/38/
haba?
🙀🙀🙀
37_38
37
The same 4 me
yes😁
38/39
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment