ina cikin damuwa
Anonymous Jan 23, 11:25 AM

ina cikin damuwa 2

slm wallahi na kasance tun Ina Yar shekara 16. wani saurayina ya lalatani dayake ya girmeni sosai da niyan idan na gama sec sch. zai aureni karshe dai har ciki yazo yazo ya shiga bansaniba sai da na fara laulayi, inata amai har nazo har aka fahimta a gida aka kaini hospital aka tabbatar, karshe dai anzo zubar da wannan cikin shikuma ya gudu. iyayena basuda karfi basu damu da halin da nake ciki ba aka turani university idan an bani abunda ya samu shikenan wanda bazai wuce sati ba ya kare. duk Wanda yazo da niyyan taimakamin sai ya bukaci yayi sex dani babu yadda wani na bada wani kuma na hana haka nan nayita rayuwana. a jamia yanzu haka Ina final year. inaso na dena sex amma wallahi na kasa sai dai idan bukata bata tashi Mun ba. ku bani shawaran yadda zanyi Dan Allah Banda zagi saboda bakusan halinda nake ciki ba😢
post

Replies

(14)
Abu-Bakr Jan 23, 11:31 AM
Allah yashiryemu gabaki Daya Ameen Kuma Allah yabaki iKon denawa Ameen
reply 2
Anonymous #1 Jan 23, 11:34 AM
most times people find themselves in different situations, and how they get over it they employ different means. sex is one of the ways women are being exploited these days. with time InshaAllah it would be okay just pray and remain steadfast to preserving yourself and InshaAllah you shall get a good husband who would take care of you.
reply 3
Rukaiya Muhammad Jan 23, 01:07 PM
Allahu Akbar!!!kidage da istigifari da sadaka kwarai.kuma makesure kina istigifari kina tuna abubuwan da kika aikata kina neman tuban Allah from your heart.kikama Azumi,tsai da salla akan lokaci harda nafila ma most especially nacikin dare.qaskantar da kanki ga Azzawajal insha Allah xakiga change. Allah kofarsa abude take alakulli Yaumil inhar kika kirasa xai amsa maki.pls purify your heart with istigifari and addua.Allah ya tallafa mana baki dayanmu Amin.
reply 1
Meenerh MG Jan 23, 01:13 PM
😢😢.. Dena shi abune me wahala amma ki qoqarta at least idan kina yawan yi ynxu ki rage Dan lokaci daya ba lallai ki iya ba
reply 0
Umar Abdulsalam Jan 23, 01:18 PM
Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un hakiqa kina cikin musiba domin kuwa Zina babbar musibace Allah ubangiji ya yaye miki yakuma shirya mu gabaki daya
reply 0
Sayyid hamzah Jan 23, 01:44 PM
Allah sarki rayuwa kenan kowa da kalar tashi kaddarar wani yayi kuka a fili wani sai ya shiga daki wani ma baya iyawa Allah kenan Allah ka iya mana baza mu iya bah Allah ya baki mafita
reply 2
Sadeeqsak Jan 23, 04:01 PM
Allahu Akbar Ai Allah na nan kuma yana yawan karbar tuban wadanda sukai nadama suka koma masa. Allah yana karbar tuban kowane zunubi. Da Allah bai ce جميعًا ba da wani sai yai tunanin kamar Allah zai gafarta wasu zunuban ne ba tare da gafarta wasu ba. Amma zuwan wannan kalma ya nuna cewa kowane zunubi mutum ya aikata to Allah mai yawan gafara ne kuma rahama tasa ta yalwaci kowane zunubi. يغفر الذنوب جميعًا “Yana gafarta zunubai baki dayansu” إن الحسنات يذهبن السيئات “Hakika kyawawan ayyuka na tafiyar da munanan ayyuka” Haka nan Allah azza wa jalla yai alqawarin ninka azaba ga duk wanda yai shirka ko yai zina ko yai kisa, kuma ya mutu akan wadannnan ayyuka. Amma yai alqawarin maye gurbin zunubansu da kyawawan ayyuka matuqar sun tuba kafin mutuwarsu. إلا من تاب و ءامن و عمل عملا صالحا فأولئك يبدل الله سيئاتهم حسنٰت و كان الله غفورا رحيما “Amma banda wanda ya tuba kuma ya sake imani yai ayyuka kyawawa masu yawa, to wadannan suke Allah yake maye gurbin munanan ayyukansu da kyawawan ayyuka. Kuma Allah ya kasance mai yawan gafara ne mai yawan jin kai” Kuma nadamarki ta nuna akwai ragowar imani a zucciyarki. Don Manzon Allah yana cewa: و لا يزني الزاني حين يزني و هو مؤمن “mazinaci baya kaiwa ka yin zinarsa har sai an zare masa imaninsa, yayi da ya kammmala sai a dawo masa da tauyayyen imaninsa” A karshe tunda har kinyi nadama to kiji tsoron Allah ki yawaita Sallar Nafila da yawan azumi domin shi azumin kamar yadda manzon Allah ya fadi: فإنه وجاء “Azumi yakan zama kamar linzami ne wajen daidaita sha’awa” In sha Allah idan kika riqe abinda na fadi to ina da yaqini Allah mai karbar tuba ne baki daya ko wane iri ne. A karshe Allah ya gafarta mana zunubanmu baki daya ya kare mana zuriyarmu baki daya, ya kuma shirya mu baki daya.
reply 2
Ahjummaah Jan 23, 06:36 PM
انالله و انا إليه راجعون اللهم اجرني في مصيبتي و أخلف لي خيرًا منها
reply 0
Ahjummaah Jan 23, 06:37 PM
Allah ya yaye miki wannan musiba yar uwa
reply 0
Anonymous #2 Jan 23, 08:49 PM
ALLAH ya baki ikon dainawa
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage