Ina shan wuya wajen saduwa da mijina
Anonymous Jan 23, 04:27 PM

Ina shan wuya wajen saduwa da mijina 3

Walh mijina kwayoyi yake hadiya kafin ya sadu dani har tsoro nakeji muzo kwanciya. Se yayi kusan awa guda yana saduwa dani be kawo ba, kuma abubuwa iri iri. Yaita jujjuya ni yanda yake so, yana matsan nono. Kwana nake gabana namin zafi kullum da kuma nono na. Fitsari na ma da safe se naga yayi wata kala yana fita tsalli tsalli, Abinda yake jawo haka kenan? wallahi ina shan azaba kuma shi gani yake abin kirki yake mene shawarar ku?
post

Replies

(11)
Hadiiizah Jan 23, 04:30 PM
Dear poster dan Allah ba mata kadai bane a forum dinnan ba, a dinga sa alkunya in za ayi magana please Allah ya kawo miki mafita
reply 7
Rukaiya Muhammad Jan 23, 04:40 PM

Amin.poster wannan sirrin kwanciyarku kike fiddawa kuma agaskiya bekamataba inhar kinga baki iyawa kai gaban magabata ba nanba.is very confidential walh.Mata mudinga jin tsoron Allah pls duk abu tsakaninki da mijinki yazama sirri inyafi qarfinki kikai gaban maganabata ai amfaninsu kenan.Allah yasa mudace.
reply 2
IamHamid Jan 23, 04:45 PM

I think the purpose of this forum is for discussion and advice, its okay if she posts it, but its the language being used that is too explicit. i advice she edits it. ta dan saya wasu kalmomi.
reply 2
Baby girl Jan 23, 04:49 PM
meyasa muke tsallake manyan mu da suka yi tasurayuwar auren babu wanda yaji kuma ya gani Wanda sukayi rayuwar su bisa koyarwar addini masu kunya da sanin ya kamata mu kawo matsalar mu social media gurin wa'anda basu taba aure ba ko kuma zaman auren ya gagaresu??? kina tunanin zaki samu mafita ne anan fiye da yanda zaki samu a wajen manyanki?? lets assume your husband sees this , kina tuna in baze gane ke bace ba,? komai girman matsalar ki, komai qanqantar ta , babu wanda ze iya miki maganin ta fiye da iyayenki ko kuma manyan ki Allah yasa mu dace amma da kizo ki fada anan gwanda ki sami mijin naki kice masa bazaki iya ba
reply 6
Yasmeen Jan 23, 06:22 PM
Just passing by.
reply 1
Sayyid hamzah Jan 23, 06:45 PM
idan baku manta bah last time munyi magana akan irin wannan post din bai dace bah ki sami wata mace mana ko yar uwarki kuyi shawara amma ba anan bah ya kamata ku create din wani group ne a ko WhatsApp iya Mata sai ku dinga discuss irin wannan abun
reply 1
Fatima Muhammad husain Jan 23, 09:34 PM

maybe that's the only way she can express herself well enough....this is a forum and for such purpose amfanin sa kenan Kuma ba tare da kowa ya San ita waye ba, sometimes replies din Dana ke gani yana kashe mun jiki I'd be like what if I was the one that asked that's question and this is what the comments is full of ba dadi wlhi am not saying what u said is wrong Amma a Dunga tuna de comments Mai kyau na da dadi
reply 3
Jibril saeed Jan 23, 09:52 PM
odogwu bitters 😆😆
reply 0
Ameenah muhammad Jan 29, 02:59 PM
all sarki ki fito fili ki fada masa ke Gaskiya bazaki iya ba idan yanaso saedae ya dena shan magangunan da ya ke sha ,ke sae kace ba mace ba keda kikeda abunda zaki juya shi dashi ,maybe idan kikayi masa haka zae danyi fushi na yan kwanaki amma dole bukatarsa zata kawoshi sannan ke kuma kisan da lafaxin da zakiyi masa mgnr da shagwaba cikin nutsuwa kamar da daddare idan kun kwanta zaki masa mgnr cewa Gaskiya ke kina cutuwa ya kamata ya gyara
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage