Anonymous
Oct 5, 10:48 PM
He asked when I will come over to his place
2
Assalam. I am a Muslim sister Alhamdulillah na san right from wrong. Not saying I’m a saint in any way because I’m human and I’ve made my fair share of mistakes too just as duk wani mutum dake doron duniyar nan. Toh dai nidai a rayuwana Allah ya dora min bala’in son aure da rayuwar ma’aurata so Ina kokarin naga nayi relationship da zai kai ni ga samun miji nayi aure domin na raya sunnar manzon Allah (S.A.W). Na hadu da wani bawan Allah da ya nuna yana sona matuka, mun fara magana ta mutumci har da maganar aure, amma kwatsam! Sai gashi wai yana tambayana when will I come to his place?😳 I was like how? Sai nace no ai it’s not right kawai he agreed and aka shashantar da zancen muka cigaba normal. Toh nidai na kasa dena tunanin abun duk da ba wai ya taba min wani zance na iskanci bane amma why will he ask me such a question? Tun lokacin na ji ya fara fita a raina but he still shows me he wants to marry me and we still discuss marriage on a daily basis kuma gaskia inason nayi aure soon kuma dai apart from wannan tambayar da yayi he hasn’t shown me any bad character. So my question here is, shin na cigaba da kulashi na ga ko da gaske yake kawai gwadani yayi ko kuma na sallame shi kawai?