Oct 10, 09:09 PM

zuciya

Wato ita zuciya dake son gaskiya fita take dan neman gaskiyar, kuma sai ta sameta kafun ta samu nitsuwa. Ita kuwa zuciyar da bata son gaskiya, gudu take tana buyawa gaskiyar, kuma har abada wannan zuciyar bata da nitsuwa a cikinta har sai ta amshi gaskiyar. Allah yasa mudace..!🤲

Replies

(2)
Oct 10, 11:39 PM
Ameeen mu Rika kamanta gsk mu kiyaye alfasha kawai. in Sha Allah akwai nasara
Oct 11, 06:22 AM
Ameen ya Rabbil Alamin 🤲
×