what's bad in delaying marriage?
Rabi suleiman May 8, 11:26 AM

what's bad in delaying marriage? 0

kawai dan mace ta kai certain age se a matsa mata ta kawo miji ni na kasa gane abin. like what's the point I am almost 30 but I am working on my career first to take care of my self I don't wanna depend on my parents or a man. wani uncle dina was telling me wai yanzu maza basu kai mata yawa ba so inyo sauri in nemo miji kafin scarcity ya karu. Ni ban damu ba ko kadan lastly auren ai ba dole bane bazan takura kai na ba amma idan na samu mijin da ya dace zanyi. yanda aka dauki aure especially for girls is annoying and ignorant. I just fell like ranting about it.
post

Replies

(25)
Ibrahim salis May 8, 12:48 PM
marriage is overrated a zamanin nan its like mutane basu yi realizing we are living in the 21st century ba the only reason ill get married is because i plan to have 2 halal kids and once i get that i'll divorce her ni zaman aure ba birge ni yake ba maganar gaskiya
reply 1
Zee Abdul May 8, 07:05 PM

Ameen, irin wadannan se kiga Allah ya hada su da dai-dai su kila ita matar will end up divorcing him.
reply 2
Ayeesh Chuchu May 8, 08:15 PM
A arewa muna da wannan mentality din, babu abinda yafi aure.. Ba wai ina cewa aure ba kyau ba, but yanda muka dauke shi number priority. Daga mace ta tasa idan bata yi aure ba shi kenan ta shiga uku da surutu. Asif ita tayi kanta, ita za ta ma kanta aure. Ko ita za tayi tallan kanta tana "Na isa aure ina neman miji". So da mace ta taso ana ta pressurising dinta shi kenan sai ta zama desperate. Kowa ye yazo before you know ta amince da shi sai aure. Wata uku booommmm! Wance fa an sako ta. Toh mi gari ya waya? πŸ™„
reply 7
Zee Abdul May 8, 09:10 PM

You are absolutely right kuma the example you gave is happening alot infact i know 2 stories of people i know that got divorced before even 1year. Backward mentality ne wallahi
reply 1
Khadija Sokoto May 9, 09:02 AM

Tabdi jam I pray kar Allah ya baka sabida wannan mummunar manufar taka kai wallahi you are very selfish 😑😑 kawai kai interest dinka ka sani hala an gaya maka akwai wacce ke so tai aure harda ya’ya ta fito in haka kake so kaje orphanages home ka dakko adadin yaran da kake so mana muga karshen kiyayyar da kake yiwa auren Allah dai ya shiga tsakanin nagari da mugu
reply 5
Rukayya May 9, 09:58 AM

There is absolutely nothing wrong in taking one step at a time and also taking things at a reasonable pace. There is however everything wrong with doing things in a rush. Marriage in our contemporary society has been taken as the highest and ultimate achievement one could come across but regardless it’s vwry unreasonable to point out that u plan on divorcing your wife after two halal kids. If that’s your mission,u might as well think it through not to marry at all!
reply 3
Zeeha May 9, 10:17 AM
Ibrahim salis May 9, 06:40 PM

ra'ayi na ne ba wai na fada bane dan wani yayi fushi ba, kuma shi aure ba dole bane ra'ayi ne kin gane ko kuma kowa yana da dalilin yin aure ni zanyi ne dan in haihu kinga idan na haihu na riga na samu abinda nake so. shikenan da fatan kin gane
reply 2
Bng Jun 10, 08:13 AM

You do know that what goes around comes around right? Tou do that and wait for ur sisters turn or your daughters turn....KARMA
reply 2
Habibu Mohammed Apr 2, 10:55 PM
Marriage is not compulsory in Islam as long as you are able to safeguard yourself. However, marriage is the sunna of the Prophet (SAW) and is highly encouraged. It is also ibada and there are sayings that indicate it is half of faith. It provides you with security and an avenue to fulfill you physical needs legally. It's great to build a career, but trust me a career isn't everything and later on in life you'll find that having a loving family beats almost everything.
reply 3
Anonymous #1 Apr 5, 12:11 PM

ahhh omo I fear who no fear u what did I just read, Astaghfurillah'waatubuilai Allah ina Rokanka dan Albarkacin wanan watan kama tsari ga mutane irin wanan
reply 0
Al-ameen Abdullah Sep 1, 10:50 PM
bazaki fahimta bane ba akan system din kike ba idan mace takai munzalin aure batayu ba duk wani makusancinta hankalinsa tashi yake Allah ya kawo right person sbd duk yadda mace ta kurbi tarbiyya namiji yana iya bata mata ita lkc guda kokuma shawarar kawaye sannan duk kankantar aibu yana bibiyar rayuwar mace sabanin namiji
reply 0
N F Sep 24, 10:23 AM
N F Sep 24, 10:30 AM
Nothing bad in delaying it, if you not doing anything bad, if you can abstain from Haram s**.
reply 0
Bnana kaila Nov 22, 08:46 PM

Toh 😳it’s the intention you have in mind, but as a good Muslim that had been in school. And mostly the internet helps,in the sense that most of the Islamic preachers are every where on the social media platform you have concentrate,listen to what they teach about marriage please brother πŸ‘πŸ‘ this is my advice to you
reply 0
N3utr4list Nov 27, 09:12 PM
I like your feminist perception of this issue. remember different strokes for different folks. a gidan ku aure ba mamaki ba dole bane, Amma in other families we all know marrying a girl child is best for her, her self and her religion. you maybe 45 and be working on your career but don't lure other into believing what works for you will work for them. allow girls go marry jejely
reply 0
Maryam Abdullahi 11361 May 21, 11:43 AM

Haba mallam ibrahim idan kasan bakasan zaman aure meyasa zakaso ya'ya?Inaganin sabida kai namijineh u won't understand how it feels ka aura mutum kuma kasakeshi haka kawai amma kodayake kowwa da abinda yakeso,amma duk dahaka idan kasan bakasan zaman aure toh gwarama karkayi soyayyar dahar zatakaiga zancen aure kuma danallah kagyara tinaninka
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage