Jun 11, 04:58 PM

Why some ladies may not be responsive in relationships

Do not get upset if she doesn't respond. You don't know what kind of day she is having. Her reasons for not replying could have nothing to do with you.

Replies

(43)
Jun 11, 05:12 PM
hmm what about idan halin ta ne kullum? what about b kuyi sallama bh zata bude message bbu reply har tsawon kwanaki 5 ko fiye da hk. she never said I love you koda wasa after tasan ina mugun kaunar ta. me yasa me yasa
Jun 11, 05:25 PM
Muhammad Musa Muhammad Jun 11, 05:12 PM
hmm what about idan halin ta ne kullum? what about b kuyi sallama bh zata bude message bbu reply har tsawon kwanaki 5 ko fiye da hk. she never said I love you koda wasa after tasan ina mugun kaunar ta[...] hmm what about idan halin ta ne kullum? what about b kuyi sallama bh zata bude message bbu reply har tsawon kwanaki 5 ko fiye da hk. she never said I love you koda wasa after tasan ina mugun kaunar ta. me yasa me yasa
0
sae k canza wata 😂
Jun 11, 05:37 PM

May e you're a boring vibe
Jun 11, 05:37 PM
Baby girl Jun 11, 05:25 PM

sae k canza wata 😂

1
🤣🤣🤣 I just buy soft drink and take oo 🤣 duk idan raina ya ɓaci. ba zan canza bh sai dai taji lbr a gari zan angwance da wata qila
Jun 11, 05:38 PM
Anonymous #1 Jun 11, 05:37 PM

May e you're a boring vibe

0
🤣🤣🤣 maybe. ko don ban iya shararo karya bne
Jun 11, 05:39 PM
Muhammad Musa Muhammad Jun 11, 05:38 PM

🤣🤣🤣 maybe. ko don ban iya shararo karya bne

0
Not shararo karya Mata nason namiji Mai kamun kaii with a good vibe
Jun 11, 05:41 PM
Muhammad Musa Muhammad Jun 11, 05:37 PM

🤣🤣🤣 I just buy soft drink and take oo 🤣 duk idan raina ya ɓaci. ba zan canza bh sai dai taji lbr a gari zan angwance da wata qila

0
aa gara dai kafin k angwance din ku rabu if not can zaka ji ana "malama hide my id, saurayina yayi aure ya yaudare ni😂"
Jun 11, 06:09 PM
Anonymous #1 Jun 11, 05:39 PM

Not shararo karya Mata nason namiji Mai kamun kaii with a good vibe

1
then Ina cikin su insha Allahu
Jun 11, 06:09 PM
Baby girl Jun 11, 05:41 PM

aa gara dai kafin k angwance din ku rabu if not can zaka ji ana "malama hide my id, saurayina yayi aure ya yaudare ni😂"

0
🤣🤣🤣 no no
Jun 11, 06:58 PM
Muhammad Musa Muhammad Jun 11, 05:12 PM
hmm what about idan halin ta ne kullum? what about b kuyi sallama bh zata bude message bbu reply har tsawon kwanaki 5 ko fiye da hk. she never said I love you koda wasa after tasan ina mugun kaunar ta[...] hmm what about idan halin ta ne kullum? what about b kuyi sallama bh zata bude message bbu reply har tsawon kwanaki 5 ko fiye da hk. she never said I love you koda wasa after tasan ina mugun kaunar ta. me yasa me yasa
0
In tana maka hakka that's means bata son ka .
Jun 11, 07:21 PM
Anonymous #2 Jun 11, 06:58 PM

In tana maka hakka that's means bata son ka .

0
ehn naa 🤣🤣 i knew it. but me yasa baza ta fada mun bata sona da soyayya bh kamar yanda na fada mata cewa ina kaunar t
Jun 11, 07:47 PM
Muhammad Musa Muhammad Jun 11, 07:21 PM

ehn naa 🤣🤣 i knew it. but me yasa baza ta fada mun bata sona da soyayya bh kamar yanda na fada mata cewa ina kaunar t

0
Tana so ka fahimta a hakan. Ta gaya maka bata son ka zaiyi mata nawi
Jun 11, 08:49 PM
Any 30+(male) ready to meet up ?
Jun 11, 11:29 PM
Muhammad Musa Muhammad Jun 11, 05:37 PM

🤣🤣🤣 I just buy soft drink and take oo 🤣 duk idan raina ya ɓaci. ba zan canza bh sai dai taji lbr a gari zan angwance da wata qila

0
K saba zakace🙂Waii angwance wa😭😂.Allah kawo n kiriki toh Sbd mu fatan muje biki😂😂💔
Jun 12, 06:14 AM
Baby girl Jun 11, 05:25 PM

sae k canza wata 😂

1
Aa acigaba dana annabawa💔 😹😹
Jun 12, 06:19 AM
Ameeerah21 Jun 11, 11:29 PM

K saba zakace🙂Waii angwance wa😭😂.Allah kawo n kiriki toh Sbd mu fatan muje biki😂😂💔

0
tohm 🤣🤣 Kowa yazo da rice dinsa a kula. Gulma 🙄
Jun 12, 06:21 AM
Eysher66 Jun 12, 06:14 AM

Aa acigaba dana annabawa💔 😹😹

0
🤣🤣 U are wicked oo. u wan my 💔💔 but qualitative product yana da wuyar siya dama. so ill keep on trying. thanks for your support even though is ........
Jun 12, 09:39 AM
Anonymous #3 Jun 11, 08:49 PM

Any 30+(male) ready to meet up ?

2
matchmaking is prohibited here
Jun 12, 09:53 AM
Anonymous #2 Jun 11, 06:58 PM

In tana maka hakka that's means bata son ka .

0
Toh kasan koh Shi inn meyake mara
Jun 12, 10:58 AM
nothing lyk you don't knw hw her day went wasu mata haka suke basuson respond akan mutun India Kuma Kaine kafara haka tafara nagging
Jun 12, 02:15 PM
Anonymous #4 Jun 12, 10:58 AM

nothing lyk you don't knw hw her day went wasu mata haka suke basuson respond akan mutun India Kuma Kaine kafara haka tafara nagging

0
No girl or lady that loves you will do such
Jun 12, 05:48 PM
Muhammad Musa Muhammad Jun 11, 05:12 PM
hmm what about idan halin ta ne kullum? what about b kuyi sallama bh zata bude message bbu reply har tsawon kwanaki 5 ko fiye da hk. she never said I love you koda wasa after tasan ina mugun kaunar ta[...] hmm what about idan halin ta ne kullum? what about b kuyi sallama bh zata bude message bbu reply har tsawon kwanaki 5 ko fiye da hk. she never said I love you koda wasa after tasan ina mugun kaunar ta. me yasa me yasa
0
a lot of reasons could make her do that, she might be scared to commit in to you because of the past relationships she've had, she might be going through a heartbreak, ko kuma she doesn't feel the same way as you do for her
Jun 12, 06:22 PM
Muhammad Musa Muhammad Jun 12, 06:21 AM

🤣🤣 U are wicked oo. u wan my 💔💔 but qualitative product yana da wuyar siya dama. so ill keep on trying. thanks for your support even though is ........

0
🙃
Jun 12, 09:09 PM
Anonymous #1 Jun 12, 02:15 PM

No girl or lady that loves you will do such

0
it make us angry
Jun 12, 09:20 PM
Xara Jun 12, 05:48 PM
a lot of reasons could make her do that, she might be scared to commit in to you because of the past relationships she've had, she might be going through a heartbreak, ko kuma she doesn't feel the sam[...] a lot of reasons could make her do that, she might be scared to commit in to you because of the past relationships she've had, she might be going through a heartbreak, ko kuma she doesn't feel the same way as you do for her
0
yes na yarda
×