What should i do please i need your advice yan ajiπŸ˜°πŸ˜“
Anonymous Dec 27, 06:51 PM

What should i do please i need your advice yan ajiπŸ˜°πŸ˜“ 3

I'm in love with my ustaz (islamiyya teacher )
post

Replies

(38)
Murjanatu Umar Dec 27, 08:54 PM
Tell him... Allah ya tabatar Miki da alkhairi.... And pray over it.
reply 0
Abba Sadiq Dec 27, 11:28 PM
late me advance you a little, do Istikhara I think is the option for you
reply 0
Dr A A Dec 28, 06:08 AM
kawo digits enshi amaki jagoranci 🌚
reply 0
Yazeed Dec 28, 10:20 AM

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ lallai kam
reply 0
Msahyus Dec 28, 06:14 PM

nayπŸ‘Ž kar ma ta soma fdamai no matter what maybe dai alamu amma namiji hmmm ku dai biyo wata hanyar
reply 0
Msahyus Dec 28, 06:39 PM

kar ki fada masa gaskiya it's a dealbreaker ko yayi accepting dinki believe me u are of low value bari na Baki misali, idan namiji yana da budurwa qwaya 2 dyakeso he will always prefer wacce ta ke Dan gwara shi like wacce ba wani Sansa take ba ko da kuwa me Sansa ita tafi kyau and match his taste amma here's my advice for you find a way da zaiyi noticing dinki sa mishi na mu jiya πŸ‘€(I once had wacce tasa nayi noticing dinta sbd na mujiyan ta)😁😁maybe kina amfani da chance din gaishe sa, maybe sometimes kina yin kamar zaki tambaye shi abu ko kina da magana amma say nothing in ya tambaye ki kice bkomai kina Dan wasa da yatsun hannun ki tare da basarwa alamun Jin kunya nan πŸ˜Άβ€πŸŒ«οΈga dabaru kala kala nan irin naku na Mata habaa kar ki bada Mata mana ke din fa babbar yarinyace 😁😜 don't let love overtakes you I'm just trying to fit myself in ur shoes what if yayi rejecting dinki as a female inaga qasa ce kwai bazaki bude ki shige ba. ALLAH bda sa'a🚢🏽🚢🏽
reply 3

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
LADIES WANT SOMEONE RELIGIOUS BUT DON'T WEAR HIJAB Relationship
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage