Feb 23, 06:02 PM

Maza kiji tsoron Allah

Innalilahi wa'inna ilaihim Raji'u 😭 just feel like sharing what happened to me sbd mata sukiyaye have met this guy recently in November yashigo cikin Rayuwata muka fara soyarya magana haryakai gun manya akasa Rana se within last week nayi bincike akansa sbd abunda yakeyi yayi yawa Ashe mutumin Nan yanada mata harda Yara uku 😭 Amma yacemin matarsa tarasu wajan haihuwa yacemin mamansa tarasu Ashe tana Raye mahaifinsa ne Yarasu bayan cemana yayi mahaifinsa na Raye duk abubuwan daya fada mana karya Yakeyi Ashe infact gidan dayake zaune mah haya yakeyi banasa bane bah komai karyane Dan Allah kubani shawara Yazanyi Yanzu😭😭😭 am devastated my heart is broken ga depression feel like killing myself or running mad innalilahi wa'inna ilaihim Raji'u

Replies

(4)
Feb 23, 09:35 PM
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un, poster don’t be discouraged to the extent of thinking about suicide, remember Allah baya daurawa bawa abunda bazai iya dauka ba. this is a test from the lord, be happy that you got to know of lies before he marries you, you and your parents know the best thing to do. consult them and come to a conclusion. may Allah make it easy on you
Feb 23, 11:30 PM
malama ki godewa Allah Daya nuna miki gsk. ki kama gaban ki shi Kuma duniya za tayi maganin sa. karya bbu kyau da din Amana.
Feb 28, 01:59 PM
I am so sorry Allah ya zaba maki abunda yafi Alkair
Feb 28, 02:21 PM
Anonymous #1 Feb 28, 01:59 PM

I am so sorry Allah ya zaba maki abunda yafi Alkair

0
Amin Ya Hayyu Ya Qaiyum Amin Ya Rabbal Alamin 🤲🤲
×