I'm in love with my ustaz (islamiyya teacher )
Ohk Tom ki gayamai mn idan bazaki iya ba ki samu frnd dinki ta fada mai tunda ai su malamai wnn bazasu ga wani abu ba tunda su suke fada mah
Yeah u gat a point
Sis ki fadamasa kawai insha Allah zai fahimce ki tunda ustazzz ne idan kuma bazaki iya send me his number kiga Aiki da cikawa
shine ai tunda masu fada dan Allah ne 😹
ikon Allah 😂😂😂
kardaiiiiii kiyi mata kwace ferh 😂😂😂
Sannu matchmaker
wlh kuwa
😂😂😂 kemadaiiiii kya fada 😂😂😂
Ae kinsan kawayen yanz idan baka hadu da good friend ba ynx saika zama abin gulma kuma wlh har zuciyana ina san shi
Haba de Allah ya sauwake wallah har ga Allah taimakon ta zanyi
Banajin zan iya fada masa gsky wlh sbd kunyan sa idan yana karatu bana iya kallon shi sosai
gaskiya kam nidaiiiiiii Bana goyon bayan haka wlh ko kuwa Hajiya @Seeyermerh
ehmn
Yawwa na taba hada biyu daya yayi working jan za'a kai sadaki
ok ooh Allah yasa
Hakane Wlh tunda kina sonsa ki samu number sa kiyi masa text mai tsuma zuciya wanda zai san kina sonsa idan yn sonki zai gayamiki
Tabbbb this one na real Alkunyah 😂
Ayya iddan zaki yadda Allah zan temake ki
eh hkn kuwa 😹
😂😂😂 Allah koh kuma ferh kin kawo shawara wlh
chb ki gayamasa kawai a so ba Al kunya sis kar late comer tayi miki shege gwara ki fada😹😹😹
hhh Allah koh😹
ehmana 😂
Tom shknn ai Allah zaba mata abunda yafi alkhri
Ameen thumma Ameen
nifa yau na fara wanna media din Ashe haka ake kwasar drama 😂😂😂
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment