shawara ga wanda mahaifiyar sa ke raye 😭
Mashkur wali Jul 29, 06:42 PM

shawara ga wanda mahaifiyar sa ke raye 😭 1

SHAWARA ga wanda mahaifiyar sa ke raye 😭 1 Kayi amfani da damar ka na tana raye ka bata duk wata kulawa da take buqata daidai ikon ka 2 Kayi kokari wajan kaucewa duk wani abu da kaga bata so,koda zuciyar ka tana so,kaucewa abinda take so,zai jawo maka matsala ta inda bakai zato ba 3 Kowace dama a rayuwa idan ta kubuce ana iya dawo da ita,amma mahaifiya guda daya ce,idan ta tafi ba zata dawo ba😭 4 Aljannar ka,farin cikin ka,nasarar ka a rayuwa,tana da alaqa ne da irin kulawar daka bawa mahaifi da mahaifiyar ka,dan haka dan uwa ka kula sosai. Baka gane hakikanin maanar rayuwa,sai lokacin daka duba dakin mahaifiyar ka kaga cewa bata nan,kace Baaba na tafi kasuwa kaji bata amsa ba,ka kawo mata abinda take so baka ji ta sanya maka albarka ba,anan ne zaka gane hakikar maanar rayuwa,anan zaka ga zahirin yan uwan ta masu zuwa tana raye,anan ne zaka gane rayuwar mahaifiyar ka a duniya komai tsufan ta a duniya,rahma ce gare ka matuka😭 Allah dan tsantsar rahmar ka da karamcin ka,ka jaddada rahma ga dukkan wanda mahaifiyar sa ta rasu,ka kara mana juriya da hakuri a wannan rayuwa
post

Replies

(37)
Eysher66 Aug 7, 12:11 AM

shine ai plx kafada
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Aug 7, 06:38 AM

ai bni bne nayi maganar 🀣
reply 0
Eysher66 Aug 7, 04:28 PM
Mashkur wali Aug 7, 11:48 PM

okay bari gobe zan dubo saina turo miki inshallah
reply 1
Eysher66 Aug 8, 06:02 AM

waiting πŸ™πŸ˜ž
reply 0
Eysher66 Aug 8, 06:05 AM

duk daya ne Ammn it's better ku mazan
reply 1
Mustygirei Sep 1, 10:33 AM
Amin ya rabbi 🀲🏽
reply 0

Related Posts


Trending

Buhari retire Politics
Family palava General
what's bad in delaying marriage? Marriage
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Complains General