shawara ga wanda mahaifiyar sa ke raye 😭
Mashkur wali Jul 29, 06:42 PM

shawara ga wanda mahaifiyar sa ke raye 😭 1

SHAWARA ga wanda mahaifiyar sa ke raye 😭 1 Kayi amfani da damar ka na tana raye ka bata duk wata kulawa da take buqata daidai ikon ka 2 Kayi kokari wajan kaucewa duk wani abu da kaga bata so,koda zuciyar ka tana so,kaucewa abinda take so,zai jawo maka matsala ta inda bakai zato ba 3 Kowace dama a rayuwa idan ta kubuce ana iya dawo da ita,amma mahaifiya guda daya ce,idan ta tafi ba zata dawo ba😭 4 Aljannar ka,farin cikin ka,nasarar ka a rayuwa,tana da alaqa ne da irin kulawar daka bawa mahaifi da mahaifiyar ka,dan haka dan uwa ka kula sosai. Baka gane hakikanin maanar rayuwa,sai lokacin daka duba dakin mahaifiyar ka kaga cewa bata nan,kace Baaba na tafi kasuwa kaji bata amsa ba,ka kawo mata abinda take so baka ji ta sanya maka albarka ba,anan ne zaka gane hakikar maanar rayuwa,anan zaka ga zahirin yan uwan ta masu zuwa tana raye,anan ne zaka gane rayuwar mahaifiyar ka a duniya komai tsufan ta a duniya,rahma ce gare ka matuka😭 Allah dan tsantsar rahmar ka da karamcin ka,ka jaddada rahma ga dukkan wanda mahaifiyar sa ta rasu,ka kara mana juriya da hakuri a wannan rayuwa
post

Replies

(37)
Muhammad Musa Muhammad Jul 29, 06:47 PM
ni dai ta rasu 13 yrs ago Allah yyi mata rahama
reply 2
Mubarrack Jul 29, 09:04 PM
Ameen
reply 0
28 Jul 29, 10:48 PM
Ameen Ya Rabbil Alamin
reply 0
Ameeerah21 Jul 29, 11:56 PM

Ameen Ni 8 years Allah shi bamu wanda zasu samu farin ciki
reply 3
Muhammad Musa Muhammad Jul 30, 09:30 AM

Àmeen ya Rahman 😁 sister
reply 1
Fadeela Bello Jul 30, 01:50 PM
Ameen y Allah
reply 0
Ahmad Yusuf Muhd Jul 30, 03:40 PM
gaskiya ne, ka ƙara fadakar da mu, mu tashi tsaye, mamana tana nan a raye kuma ina iya bakin kokarina amma wannan maganar ta sa zan kara zage dantse wajen kyautata mata. ina fatan Allah ya jiƙan iyayenmu, waɗanda na su ke raye kamarmu, Allah ya bamu ikon kyautata musu
reply 2
Mashkur wali Jul 30, 08:40 PM

Amin, Allàh yaji kanta da rahama
reply 0
Mashkur wali Jul 30, 08:41 PM

Amin Allah yaji kanta da rahama,sai adage da mata addu'a,da yawan yin sadaka Allah ya kai ladan gareta,na tabbta zataji ddi sosai
reply 1
Eysher66 Jul 30, 10:54 PM
Tarasu 13yrx knn I wish tana raye taga girmana 😭😭😫, Allah yajikan dukkan musulmai Ameen
reply 0
Eysher66 Jul 30, 10:55 PM

Allah yaimata gafara😭🤧 Same nima 13yrx knn
reply 1
Muhammad Musa Muhammad Jul 30, 11:28 PM

Allah sarki 🥲 gwanda mu Maza
reply 1
Mashkur wali Jul 31, 01:14 AM

Allah sarki, Allah yaji kanta amin
reply 1
Mashkur wali Jul 31, 01:18 AM

Allah y gafarta Mata,kema ki dage da mata addu'a,kiyi la'ilaha ilallah dayawa kice Allah yakai ladan kabarinta,snn ki rik yawaita mata sadaka ladan gareta,inda dama ki shuka bishiya ladan gareta kinji,zatayi alfahari dake rnr lahira inshallah
reply 1
Eysher66 Aug 2, 04:11 AM

Ameen ya rabbil izzati 🤲🏻😫
reply 0
Mashkur wali Aug 2, 10:07 AM

Amin amin thanks, banyi bah dai tukun 😄
reply 1
Naseeba Aug 2, 04:59 PM

Allah ya jikanta yasa aljannace makomarta
reply 0
Naseeba Aug 2, 05:00 PM
Eysher66 Aug 2, 11:14 PM

Ameeen sis tnx❤️
reply 0
Eysher66 Aug 2, 11:16 PM

Allah yabada sa'a muma munkusa 🙈
reply 0
Zainaab Aug 3, 09:31 AM

Allah ya jikanta yasa tana jannatul firdausi 💔
reply 0
Mashkur wali Aug 3, 09:45 PM

HHHhh Allah y bada zaman lfya,if not karkice nayi shishigi dana baki wani abunda zai amfaneki a rayuwar aurenki inshallah.
reply 1

Related Posts


Trending

Arewa up gave me a friend that i will never forget. Relationship
Men like me want to marry but can't afford Marriage
YOUNG GIRLS AREN'T SERIOUS IN RELATIONSHIP THAT'S WHY I PREFER MATURED WOMAN Relationship
my boyfriend has not contacted me in a day Relationship
bored🥹 Entertainment
Ladies, what are the important qualities you seek in a partner? Relationship
The type of wife i'm seeking? Relationship
What is the worse mistake you have ever done in your life. General
I need your opinion and advice on a situationship Relationship
lets talk about life 💔😢 General
Seeking for advice Relationship
Why do men always run away after you tell them to go and see your parent Relationship
Anyone Software Developer , am hoping to connect with tech geeks like me General
i need your advice plss Confession
Dear future husband Relationship
## Dear Singles Relationship