Mar 11, 01:06 PM

zikirin da akafi so a yawaita cikin watan ramadan???

Aslm ina mana barka da shigowa wannan wata me falala da albarka pls zikirin da akafi so mutum ya yawaita yinshi a cikin wannan watan me albarka da kuma falalar shi??

Replies

(1)
Mar 11, 08:45 PM
Allahumma Innaka 'Afuwwun Tihibbul 'Afwa fa'fu 'annii( Allah Kaine Mai yafiya Kuma kana so kayi yafiya Allah ka yafemun)
×