Dec 20, 02:49 PM

What is the ruling on sallah in these situations?

In na manta banyi sallar Azahar ba, se nayi la'asar sannan na tina, ya zanyi? Zan yi iyaka ka azabar din dana manta ne, ko kuwa itama la'asar din se na sake ita bayan nayi asabar? Mutumin da yaje kasar waje karatu, zeyi wasu shekaru wanda shima be san adadin su ba. Ya halarta ya dinga yin kasaru, ko full ze dinga yi. Don Allah masu ilimin addini su bani amsa. Na gode!

Replies

(7)
Dec 20, 03:51 PM
is good kasa mu malami ya ma fatawa Amma you're going to do azahar kuma Ka saki la'asar
Dec 20, 06:13 PM
Tho wani malami yace min iya Azahar din mutum zai sake ba sai ya sake La’asar ba….. Sannan kuma idan mutum ya bar gari ko kasa kuma zai dade toh full sallah mutum zaiyi
Dec 20, 06:25 PM
Anonymous #2 Dec 20, 06:13 PM

Tho wani malami yace min iya Azahar din mutum zai sake ba sai ya sake La’asar ba….. Sannan kuma idan mutum ya bar gari ko kasa kuma zai dade toh full sallah mutum zaiyi

0
toh kuma malami ya gayamaka mene na zuwa nan Ka tmbya,ko nan dandalin malamai neh,in baka yarda da malami bh dawa zaka yarda. Abunda ya fada maka shine daidai
Dec 20, 06:29 PM
Indai kana cikin yin sallar la'asar dine neh Ka tuna dole ka katse ka yi azahar dinka,idan kuma sai bayan kayi la'asar din neh thom saikayi Azahar dinka,Allah shine mafi sani,Aman dai wann bazai zama hujja bah kullum kakiyin azahar din Ka fara la'asar,yakamta Ka saita koda Alarm neh ko kuma d kaji kiran Sallah Azahar din kome kake kaje kabi jam'i hakan zaisa sallar t dena wuce maka.Dole saika kiyaye sannan sallarka normal zaka cigaba dayi ba kasaru bah.Allah shine mafi sani
Dec 20, 06:37 PM
Mashkur wali Dec 20, 06:25 PM

toh kuma malami ya gayamaka mene na zuwa nan Ka tmbya,ko nan dandalin malamai neh,in baka yarda da malami bh dawa zaka yarda. Abunda ya fada maka shine daidai

0
Chill guy mace ce ba namiji ba.... Ina fada mata/mishi iya abinda na sani ne game da tmbyr sa
Dec 20, 08:04 PM
Assalamu alaikum, azahar kadai mutum zai rama ban da la'asar. Sannan lokacin da mutum yake qasar wajen don karatu ko da bai san lokacin zuwan sa ba zai na cika sallah ne, saboda ai yana halin zama ne ba halin tafiya ba. Wallahu a'alam. Daga karshe malami da yace za ah rama azahar da la'asar duka shi ma dai dai ya fada, saboda wasu malamai suna ganin hakan yafi falala.
Dec 25, 12:18 PM
Mashkur wali Dec 20, 06:25 PM

toh kuma malami ya gayamaka mene na zuwa nan Ka tmbya,ko nan dandalin malamai neh,in baka yarda da malami bh dawa zaka yarda. Abunda ya fada maka shine daidai

0
Kakuma wayace maka shi/ita tayi tambayar
×