Menene bakance a Musulunci?
Anonymous May 25, 07:24 PM

Menene bakance a Musulunci? 3

Menene bakance a addinin Musulunci
post

Replies

(15)
Abubakar Usman May 25, 08:02 PM
what is bakance?
reply 1
Baby girl May 25, 08:42 PM
shine kamar mutum yana da wata buqata a wajen Allah toh sae yace in Allah ya biya masa buqatar zeyi azumi goma misali
reply 3
Abdulmalik abdulkarim idris May 25, 10:39 PM
sannan kuma baya da kyau
reply 1
Anonymous May 26, 06:33 AM

bai ingantaba kenan kake nufi? Don Allah ina bukatar karin haske akan sa
reply 0
Hasynoh May 26, 10:12 AM
i hope this helps. https://youtu.be/bpecD04WkKA
reply 1
Anonymous May 26, 03:22 PM

Jazakhallah Khair
reply 1
Abdulmalik abdulkarim idris May 26, 06:52 PM

yeah bai ehgantaba koma na baki number malan for more light kona tabbayeshi then nayi maki recording
reply 1
Abdulmalik abdulkarim idris Jun 3, 06:23 AM

I ask malan and he said shin shifa bakance sai harda ehdan Allah yayimah sanna xakayi to sukuma sauran ni imomin daya ma fa, sanna kasan ya ma ubangijinka sharadi kenan sai yayimah sannan xakayi, asalin a musulunci baya da kyau ammah ehdan mutun yy to dole sai ya cika koshi din ehdan aiki alkhari ne, ehdan kuma na sharrine Toh kaffara zaiyi. yakara da ce Allah da manzon sa babu ehdan suka hallata yin bakance dan makhruh nah. sai mukiyaye Allah yasa mu dace
reply 1
Idris mu'awiya Nov 5, 04:40 AM

Allah ya saka da alkhairi da muka amfana dakai da me tambayar da mu gabaki daya
reply 1

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage