Aslm
please yan uwana matar auren da take sa hotonta a social media, decent pictures wanda bata bayyana jikinta bah fache fuska. take sa kayan da basu bayyana halittar jikinta bah sannan ta lullube jikinta da mayafi wanda iya fuskarta neh kawai bata rufe bah shin haramun take aikatawa koba haramun bane a musulunci? please inason karin bayani yan uwana malamai please and please kumin karin bayani hada da gamsash shiyar hujja ta addinin musulunci
waalailkum assalam.... Obviously, whats the point of showing your picture to general public? Allah ya sa mu dace ameen
You are a married woman, why are you uploading your pictures on social media?
preventing a married woman from posting pictures nata is to prevent fitnah. maybe tana da kyau kuma wata kila ta haɗa da make-up.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment