Jun 9, 05:27 AM

shin Islam ya haramta aure tsakanin Dan izala da darika?

Shin Islam ya haramta aure tsakanin Dan Izala da darika? give reference please

Replies

(10)
Jun 9, 07:46 AM
no common we are all Muslim. I have seen many marriages that occur between izala and darika
Jun 9, 05:37 PM
Which of the darikas?
Jun 9, 07:42 PM
AbdulMajid Snr Jun 9, 05:37 PM

Which of the darikas?

0
Tijjaniya
Jun 9, 09:12 PM
Manzon Allah (SAW) yace bayan wafatina Musulunci zai samu rabuwar kai har kaso 100 amma 99 ba akan daidai suke ba 1 tak yake kan daidai. So advisedly munemi ilimin sanin Allah kmar yadda Allah yake cewa “kusanni kafin ku bautamin” kuma munemi sanin Ma’aikin Allah da abunda yazo dashi.
Jun 10, 11:53 AM
Abubakar Mai-Ralee Jun 9, 09:12 PM
Manzon Allah (SAW) yace bayan wafatina Musulunci zai samu rabuwar kai har kaso 100 amma 99 ba akan daidai suke ba 1 tak yake kan daidai. So advisedly munemi ilimin sanin Allah kmar yadda Allah yake [...] Manzon Allah (SAW) yace bayan wafatina Musulunci zai samu rabuwar kai har kaso 100 amma 99 ba akan daidai suke ba 1 tak yake kan daidai. So advisedly munemi ilimin sanin Allah kmar yadda Allah yake cewa “kusanni kafin ku bautamin” kuma munemi sanin Ma’aikin Allah da abunda yazo dashi.
0
You didn't answer the question sir
Jun 10, 12:09 PM
Anonymous Jun 10, 11:53 AM

You didn't answer the question sir

0
ehh amma na fadi abunda Manzon Allah SAW yace. toh sbd haka Islamically bbu wata dariqa bbu wata izala dukkansu Musulmai neh Allah suke baitawa. how I wish ana voice a app din🤩
Jun 10, 01:09 PM
Abubakar Mai-Ralee Jun 10, 12:09 PM

ehh amma na fadi abunda Manzon Allah SAW yace. toh sbd haka Islamically bbu wata dariqa bbu wata izala dukkansu Musulmai neh Allah suke baitawa. how I wish ana voice a app din🤩

0
I wish anayi too
Jun 10, 01:48 PM
Anonymous Jun 10, 01:09 PM

I wish anayi too

0
😃da anyi bayani amma dai gsky I'm sorry to say ya kamata muyi kokari mu nemi ilimin addini karmu dogara waazin waya wlh dukkansu san zuciyarsu akwai suke fada mna da dan izala da dan dariqa dukkansu Allah suke bautawa kuma ko wannensu yana ikirarin shine yake kan gsky wanda kuma wlh duk cikinsu bbu wanda yake da assurance 💯 shine akan gsky. wannn guda dayan d Manzon Allah yace shine akan gsky bbu wanda yasanshi sai Allah da Manzon sa sbd haka mutsaya akan aqidar Manzon Allah idan mukayi ilimi zamu gane wlh bbu wani mutum da zaizo yace zai riqe mna hannu zuwa wajen Allah. ba kuma wai nace Malamai basu isa su jagorancemu zuwa Allah bane aaa ba haka nake nufi ba. Hakika malamai sune magada Annabawa amma kuma wannan lkcin da muke ciki akwai daya malamai wadanda kansu kawai suke so (Maluma). Allah ubangiji ya rikamana imaninmu ya kuma yafe mna abisa kuskuren da mukayi ya bamu ikon Neman sanin abunda bamu sani ba🤲🙏
Jun 10, 03:37 PM
Abubakar Mai-Ralee Jun 10, 01:48 PM
😃da anyi bayani amma dai gsky I'm sorry to say ya kamata muyi kokari mu nemi ilimin addini karmu dogara waazin waya wlh dukkansu san zuciyarsu akwai suke fada mna da dan izala da dan dariqa dukk[...] 😃da anyi bayani amma dai gsky I'm sorry to say ya kamata muyi kokari mu nemi ilimin addini karmu dogara waazin waya wlh dukkansu san zuciyarsu akwai suke fada mna da dan izala da dan dariqa dukkansu Allah suke bautawa kuma ko wannensu yana ikirarin shine yake kan gsky wanda kuma wlh duk cikinsu bbu wanda yake da assurance 💯 shine akan gsky. wannn guda dayan d Manzon Allah yace shine akan gsky bbu wanda yasanshi sai Allah da Manzon sa sbd haka mutsaya akan aqidar Manzon Allah idan mukayi ilimi zamu gane wlh bbu wani mutum da zaizo yace zai riqe mna hannu zuwa wajen Allah. ba kuma wai nace Malamai basu isa su jagorancemu zuwa Allah bane aaa ba haka nake nufi ba. Hakika malamai sune magada Annabawa amma kuma wannan lkcin da muke ciki akwai daya malamai wadanda kansu kawai suke so (Maluma). Allah ubangiji ya rikamana imaninmu ya kuma yafe mna abisa kuskuren da mukayi ya bamu ikon Neman sanin abunda bamu sani ba🤲🙏
0
Ameen ya Allah. Maganan ka gaskiya ne, yanzu complications sun yi yawa, abin dai sai Addu'a... Allah ya ganar damu gaskiya ya kuma bamu ikon bin ta
Jun 10, 04:42 PM
Anonymous Jun 10, 03:37 PM

Ameen ya Allah. Maganan ka gaskiya ne, yanzu complications sun yi yawa, abin dai sai Addu'a... Allah ya ganar damu gaskiya ya kuma bamu ikon bin ta

0
Ameen ya Allah
×