TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE
Anonymous Dec 27, 07:16 PM

TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE 7

A ra'ayin ki/ka a soke lefe ko a'a. Ni nawa ra'ayin yafi ga a soke kawai.
post

Replies

(95)
Zahrau haladu Dec 27, 07:20 PM
A soke lefe a soke kayan daki saboda dukkan su al'ada ne ba addini ba
reply 7
Seeyermerh Dec 27, 07:26 PM
hhhh chb din gaskia aa idan koh za a soke lefe sai an soke Kayan daki ai ynx lefe y riga y zama like dole kuma b dole bn alada ne ba but mutanen mu sun maidashi dole kuma saikaga yarinya an mata 3 akwati koh 5 tana rainawa sbd taga na media da yww basa ganewa ai su basu San yan media suna d kudi bah kowa iya karfinsa yk yi ai
reply 2
Anonymous Dec 27, 07:27 PM

Ai baza yadda ku zauna da abun da miji keda shi a dakin shi ba
reply 2
Zahrau haladu Dec 27, 07:33 PM

Mi zai Hana mu zauna idan zamu koma addini ae haka abun yake Kuma maganar gaskiya da za'a soke da Abubuwa zasu zo da sauki mutane suna so suyi aure Amma abunbun Auren sunyi yawa shiyasa sawu suka zabi suyi lalata da yarinya da su aure ta Allah ya sa mu dace kawai ya bamu yadda zamuyi Ameen 🀲
reply 2
Anonymous Dec 27, 07:33 PM
mata Kun sama kayan daki ido
reply 1
Skipper Dec 27, 07:38 PM
gaskiya daiiiii a soke wlh da zaa soke mun lefe da tuni nayiiiiiiiii aure πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ @Seeyermerh don't talk abeg kinsan kece kadaiiii friend Dita anan gidan yanzu πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 2
Skipper Dec 27, 07:39 PM

yesso da tini inada 4 wife's before u guys attack me nayi nan 🚢🚢🚢 πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 1
Seeyermerh Dec 27, 07:41 PM
nidai ban bayar da shawarar a soke b chb saida akazo kan mu πŸ˜ΉπŸ˜ΉπŸ˜ΉπŸ™ˆ
reply 1
Skipper Dec 27, 07:44 PM

Allah koh πŸ˜‚
reply 1
Zahrau haladu Dec 27, 07:44 PM
Seeyermerh Dec 27, 07:44 PM

hhhh daman ai frnd ne b komai 😹😹
reply 1
Skipper Dec 27, 07:44 PM

uhmmm πŸ˜‚
reply 1
Seeyermerh Dec 27, 07:45 PM

hhh a soke lefen
reply 1
Seeyermerh Dec 27, 07:45 PM

ehmn
reply 1
Anonymous Dec 27, 07:46 PM

eh
reply 1
Bhintou abeeher Dec 27, 07:46 PM

πŸ˜‚πŸ˜‚ sister knn ynx anayin lefin ma yaya balle an soke anbasu damar da zasu dinga sake duk wata suna daura wani πŸ’”πŸ˜‚
reply 1
Skipper Dec 27, 07:46 PM

Ahtoh kemadaiiiii kya fada
reply 1
Seeyermerh Dec 27, 07:47 PM

hhhh ehmn inah so fah πŸ˜ΉπŸ˜ΉπŸ˜ΉπŸ˜ΉπŸ™ˆkema ai Kinaso koh sis
reply 1
Seeyermerh Dec 27, 07:47 PM

Tom bamu yarda b
reply 1
Skipper Dec 27, 07:52 PM

Ahtoh dama nace wani abu Banda Wanda aka gani a rubuce πŸ˜’πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 1
Anonymous #1 Dec 27, 07:59 PM
kawai a daura aure ta dawo dakin ka da kwana kan wannan gajiyayyar mattress din
reply 1
Pharida Dec 27, 08:00 PM
Gaskiya ina chikin masu goyon baya Namiji ya gyara gidan shi,gidan macce su mata kayan sawa,idan miji yana da zarafi ya mata lefe ya ajiye mata gidanta haka iyayen mata idan suna da zarafi su ce zasu saka ma yar su kayan gida wannan ya zamana abu ne na gatan che ko badangarchi ba wai sbd dole ba Idan wannan tsarin ya yuyu za ku ga an samu sauki matsalolin da ake samu daga bangaren families har zuwa gidan auren ma bcoz wasu matsalolin su kan samo tushe daga wayan nan Al'adun
reply 1
Anonymous Dec 27, 08:01 PM

Ai hakkin ango ne ya suturta ku bayan an daura. so bayan an daura ba za'a barku ba kaya ba.
reply 1

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage