Guys on this app wan make me crazy
Anonymous Jan 6, 12:18 PM

Guys on this app wan make me crazy 1

like why on earth will you be doing this we all know why we are here and u guys keep on doing silly thing for crying out if u are not here for a serious something back offf nah ni Wlh har nagaji
post

Replies

(100)
Arewa Up Jan 6, 12:28 PM
If you have a complain or negative experience with someone, you should first report it to us please
reply 0
Baffancy Jan 6, 12:54 PM
poster dukkan mu nan daga maza har mata kowa akwai dalilin d yasa yazo nan to amma guda daya ce kowa bata fadin gskyr abin da yake ransa idan namiji zai nuna bashi d budurwa kuma shi na Allah ne idan mace ne zata nuna bata d saurayi kuma sannan ita t Allah ce amma wlh a zahiri duk ba haka bane..su matan suna d samari d zarar ka fara musu magana private anan zaka gane suwaye musamman t wajan kulawa d sauransu haka zalika mazan ma..to amma gsky matsalar ku mata tafi yawa dan zaiyi wahala kiji anyi magana private namiji yace baki masa ba amma matan sunayi kinga dole idan kin dawo kince kina bukatar serious relationship kiga wani ma y kara cewa kin masa.....so gsky Ina ganin wannan matsalar tana taka rawar gani sosai wajan samun irin wannan matsalolin kuma wlh 70% laifinku ne mata... Allah yasa mu dace
reply 6
Baffancy Jan 6, 12:58 PM

Arewaup wlh matsalar t kowa ce sbd majority duk karya akewa juna kinga kuwa dole a samu matsala so kowa anan aka hadu gani kowa yake b Wanda yasan waye shi Dan yayi karya asirinsa bazai tonu ba kinga kuwa idan kasan mutum a zahiri dole a samu matsala tunda kaga sabanin abinda ya fadama Wanda shine yaja hankalinka kace kana son kulla alaka dashi
reply 4
Anonymous Jan 6, 01:09 PM

let's ace aje anyi karya ae ita bata buya kuma Tunda ansan purpose in aure ne dole in an sasanta in akazo magana akwai bincike ga like the one u are talking an going far but for my own issue like this kawai once I accept the request anyi gaisa shkn they will be like let's chat on WhatsApp in exchanging num anyi introduction anyi sharing pictures shkn fa magana ya kare
reply 3
Anonymous #1 Jan 6, 01:40 PM

my own experience is they would accept your request and refuse to talk like y accept it in the first place? I'm drained honestly
reply 4
Anonymous #2 Jan 6, 01:58 PM

To be candid most of ladies on this app are not serious they are here just looking for milking Cows kawai. Am a victim from several ladies wallahi.
reply 8
Anonymous #2 Jan 6, 04:26 PM

How explain please
reply 0
Anonymous #2 Jan 6, 04:27 PM

That's the fact sister
reply 0
Saudat78 Jan 6, 04:51 PM

ok
reply 0
Baffancy Jan 6, 06:14 PM

Baiwar Allah duk abinda zaki kiyi gsky wlh duk wanda kk gani anan indai ya nemi kuyi sirri dashi to wlh sai daga baya y duba yaga abinda kk fada masa b gsky bane duk d tabbas nasan akwai bata gari amma majority din ku soyayyar daukar fansa yake kawoku nan sbd an yaudareku shikenan sai ku shigo arewaup ku samu wanda b ruwansu ku rasasu
reply 1
Baffancy Jan 6, 06:20 PM

Yes ana samun wannan amma ki sani a cikin arewaup akwai wanda tabbas basu taba soyayya b kinga dole maganganu zasuyi musu wahala so y kamata ace ku dinga uzuri...mu kuma maza gsky muma d tamu matsalar indai munsan b d gske muke ba gsky mu daina haka sbd yin hakan zai sa arewaup ta samu matsala in kasan b d gske kake ba to kabar yar mutane taji d abinda yake damunta
reply 0
Baffancy Jan 6, 06:20 PM

🀣🀣🀣🀣🀣 Allah yasa ba abokina a ciki
reply 0
Anonymous Jan 6, 06:30 PM

Toh guy what u are saying is not Comparable Toh naji aje da sai da aka yaudara mutum Toh after that person feel like kawai I want to settle down kawai Toh dama ae the purpose of arewaup ae saboda aure Toh shkn in an yaudare Ka a wani waje kar kaxo arewaup Neman mijin aure kenan ae abun saboda Neman aure if a guy yasan he is not ready for that Toh why send a request from the first place kenan ni what am saying if u are not ready don't send request to anyone that is ready shine fa simple and easy shine fa kawai
reply 1
Anonymous Jan 6, 06:33 PM

what saying kuma guys in haka ne some of u are not serious I don't know koh they don't know the purpose of the matchmaking koh mene I don't know am confuse self
reply 1
Anonymous Jan 6, 06:35 PM

πŸ˜‚ πŸ˜‚ πŸ˜‚ πŸ˜‚ waya sani mah
reply 1
Baffancy Jan 6, 06:36 PM

To ke d kika saba saiki dan dinga musu surutu a hankali sai kiga mutum y goge
reply 0
Baffancy Jan 6, 06:38 PM

Allah yasa ma bashi a ciki🀣🀣
reply 0
Fatima Muhammad husain Jan 6, 07:01 PM

I want to add to this, cause I don't know why I feel someone here is referring to me😏 and Ik it, just because baka mata ba kokuma ni man maka ba dole sai an karbi soyayyar ne? how can we lie about not having a boyfriend when we have..... having a boyfriend or tonssss of boyfriend's that never proposed or are just wasting ur time doesn't make them boyfriend so understand that akwai ban ban chi serious and umserious boyfriend's
reply 0
Baffancy Jan 6, 07:19 PM

🀣🀣🀣🀣 Gsky ne idan mutum baiyi ma bai kamata k bata masa lokaci ba tun farko saika fada masa idan yaki to duk abinda y gani shi ya jawa kansa...sai dai matsalar guda shine idan baka sanshi me yasa zaka bashi dama...hakan y zama me kenan
reply 0
Anonymous #2 Jan 6, 07:46 PM

Me kaza aljihu...... 🀣 🀣 🀣 We are not talking about if someone doesn't match requirements, but what we're saying here is some girls are here not for the purpose of this app rather to extort men and run away
reply 1
Anonymous Jan 6, 07:46 PM

πŸ˜‚ πŸ˜‚ nine mah BBC sai inyi ta zuba πŸ˜…πŸ˜…
reply 1

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage