Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time?
Baffancy Dec 25, 08:42 AM

Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? 0

Aslm jama'a barkan mu d wannan rana da fatan kowa ya tashi lfy Allah yasa haka ameen.. jama'a ya yanayin sanyi yake a garinku a wannan lokaci...Ni dai a rigar mu mun tashi d sanyi d iska masu ratsa jiki da kuma hazo.....
post

Replies

(94)
Mimiiy Dec 25, 08:44 AM
haka muma yake a karkarar mu Allah ya bamu wucewa lpy
reply 1
Seeyermerh Dec 25, 08:52 AM
Wlh kusan kowa sanyi nan ai na daban ne kila jaura ne zai wuce😹sanyin nan dai saidai muce allah bamu wucewa lafiya kawae kowa ya kama bargo da rigar sanyi 😹
reply 1
Baffancy Dec 25, 08:54 AM

ameen y kamata a Nemo bargo babba Dan gujewa rashin samuwar bacci
reply 0
Saudat abbas Dec 25, 09:03 AM
kai kauyen mu akwai sanyi sosai kamar jaura xai wuce 😞
reply 1
Dr A A Dec 25, 09:23 AM
to a samu aje xuwa aure 🌚 dama idan ki/kana gwauro doli kayi complain en danyi πŸ˜‚
reply 0
Baffancy Dec 25, 09:29 AM

😑😑😑😑😑 Wai ana magana sai ace wani aure
reply 0
Baffancy Dec 25, 09:29 AM

kema Daman kina jin sanyin nan
reply 0
Seeyermerh Dec 25, 09:30 AM

hhhh ai babu mah 😹
reply 0
Dr A A Dec 25, 09:31 AM
Seeyermerh Dec 25, 09:32 AM

hhhh ahhh lalle ai kuma sanyi ba a aure yake bah😹😹
reply 0
Dr A A Dec 25, 09:32 AM

ba wani nan je zuwa aure 🀣🀣
reply 0
Seeyermerh Dec 25, 09:32 AM

hhhh Tom ai ni ba gwauruwa c bah sbd koh bkm inah da bargo da rigar sanyi 😹😹😹😹😹
reply 0
Baffancy Dec 25, 09:35 AM

ke dai Bari Allah y kawo Yan canji mu zagi sanyi saina Bari lokacin yayi zanbar kasar in tafi can wata kasar kuma a bakin kogi ma zan zauna Dan in nunawa sanyin Nigeria bai isa ba
reply 1
Baffancy Dec 25, 09:37 AM

anki ayi din wato so kake ka turani rami kenan ya zamo sai an shanyani idan an samu rana ko
reply 0
Dr A A Dec 25, 09:39 AM

🀣🀣🀣 kai ramin fa bayada wani nisa nagan lokacin da ake gina shi🌚
reply 0
Dr A A Dec 25, 09:41 AM

kayya kaji inda matsalan yake ai ki canza mana tin kina yarinya fa da sanyi ya fara zaa siya maki rigan sanyi da bargo zuwa ynx ya kamata ki canza kena ki shiga yayi 🌚
reply 0
Dr A A Dec 25, 09:43 AM

baki sani ba kawai sabida baki shiga daga ciki ba malma ki gwada mana πŸ˜‰
reply 0
Seeyermerh Dec 25, 09:43 AM

hhh Amin dai wato ka nuna sanyin Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬ bai isa ba 😹😹😹ai koh snow ❄️ zai koya ma hankali πŸ₯°πŸ˜ΉπŸ˜ΉπŸ˜Ή
reply 0
Seeyermerh Dec 25, 09:47 AM

aaa kudai kufara a bamu lbr mudai ba ynz bah 😹😹😹 ma cigaba d jin sanyi
reply 0
Seeyermerh Dec 25, 09:49 AM

eh ai idan ana sanyi a nan can abroad har snow ake musu
reply 0
Dr A A Dec 25, 09:49 AM
Deejah Almustapha Dec 25, 09:49 AM
Muma haka fa abun ba’a mgn
reply 0
Seeyermerh Dec 25, 09:50 AM

aa fah ana sanyi koh kai don kana garin da ake snow zakace ba a sanyi
reply 0
Dr A A Dec 25, 09:51 AM
Seeyermerh Dec 25, 09:54 AM

hhh aa fah dr ai kg kai likita ne idan ka fara yi zaka bamu lbr mu kuma patient nk zamu jira lbr 😹😹
reply 0
Dr A A Dec 25, 09:56 AM

inda nayi zama ba ko ina ake snow ba Amma wllh dan uwa fog 🌫️ zaka gani hadaro ya hadu babu alaman rana kuyi morethen 24hrs baku gan rana ba sanyi kawai alaji baayi ruwa ba amma zaki tashi kugan roof enku ya jike da sanyi riwa ya fara digowa
reply 0

Related Posts


Trending

Family pressure on me to get Married but no suitors Matchmaker
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
what are your plans for 2025 ? did ur plans work for you this year?? General
Meye mafita ? Advice
Giveaway General
I'm in need of Spouse Relationship
hangout Relationship
What is the average budget for a good wedding (not simple but also not so lavish) Marriage
My girlfriend lied to about something Advice
Why do people feel it’s okay to ignore someone who cares deeply about them? Relationship
feeling sad Relationship
I seriously need Your Advice Fam, Im confused Advice
My life regret. Confession
In need of help nd prayers Marriage
help a sister Relationship