Fadi kalma daya tilo wacce idan an fadeta kake tunawa d masoyinki ko masoyiyarka Wanda ake tare ko Wanda aka rabu
How far☺️
uhmmmmm🙄
We are here to read comment walahi
malama mu b haufa mukace ki fada mana b
Hahahhaahahah Babu
hhhhhh
Yo ay gaskiya na fada Babu masoyin balle idan ya tafi a tuna da wata Kalmar sa
Attakbirrrree👂👂👂
Kuttttt🙄 to wallah da gaske nake idan bazakayi addu'a Allah ya kawo na gari ba to kayi shiruuuuuuu
tab din to ai ni abin mamakin shine Daman a wannan zamani akwai wacce bata taba soyayya ba.....🏃🏃🏃🏃
"Haba dai"
bashano... Behehe.
nabi haufa da gudun balai 🌚
ban gane hahahaha ba sae kace wani rago kuma wae babu🌚
anya zarau babu kowa kuwa🌚 ni dae mu kama private ki fadaman gsky 🌚
pls help me ask zara
Daman ana private anan ne🤔🤔
Hahahahahaha 🤣 ahhh eh babuuuuu
Yawwa tambaye shi kam don Nima ban sani ba
Ay gaskiyar kenan na fada Babu wata gaskiya sai wanan
Nifa ban ga Abun mamaki anan ba
to lalle kuwa zarah na kusa in miki miji gsky
Dan Allah a wanne gari kike
Wai a Abj nake
🤣🤣🤣🤣🤣🤣 da kasha addu'a kuwa
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment